Idann dayanku ya ci abinci to kar ya goge hannunsa har sai ya sude shi.
Daga Dan Abbas Allah ya yarda da su" Annabi tsira da amincin Allah ya ce: Idann dayanku ya ci abinci to kar ya goge hannunsa har sai ya sude shi.
Books saved in this browser.
Loading favorites…
Tap the heart on any book card to save it here.
Search and read verified Prophetic hadeeth translations, explanations, benefits, categories and source attribution.
Smart instant results tolerate minor spelling mistakes, with every filter in one place.
Daga Dan Abbas Allah ya yarda da su" Annabi tsira da amincin Allah ya ce: Idann dayanku ya ci abinci to kar ya goge hannunsa har sai ya sude shi.
Daga Bara’u ɗan Azib -Allah Ya yarda da shi - ya ce: Manzon Allah - tsira da amincin Allah su tabbata agare shi - ya umarce mu da abubuwa guda bakawai, kuma ya hanemu da abubuwa bakwai: Ya umarcemu da duba mara lafiya, da raka jana’iza, da gaida mai atishawa, da kuma ku…
An karbo daga Abdullahi Dan Umar-Allah ya yarda dasu-"Cewa Manzan Allah-tsira da Amincin Allah su tabbata agareshi-yayi Zobe na Zinare,ya kasance idan zai sashi yana sanya kansa acikin tafinsa,sai Mutane sukai hakan,sannan cewa ya zauna akan Minbari sai ya cireshi yace:…
An rawaito daga Nana Aisha -Allah ya yarda da ita: "Cewa Manzon Allah SAW an tambayr shi game da tsumi sai ya ce: "Duk abun Shan da ya sa Maye to Haramun ne"
Daga Abdullah Dan Umar -Allah ya yarda da su- cewa Umar ya ce:- yana kan minbarin Manzon Allah tsira da aminci su tabbata a gare shi:" Bayan haka, ya ku mutane,tabbas hukuncin haramta giya ya sauka alhaliana yin ta ce daga abubuwa biyar: Inibi,da Zuma,da Alkama da Sha'i…
Daga AbdurRahman Dan Abu Laila cewa sun kasance a wajen Huzaifa, sai ya nemi a shayar, sai wani Bamajushe ya shayar da shi, lokacin da ya ajiye ƙwaryar a hannunsa sai ya jefe shi da ita, kuma ya ce: Da badan ni na hana shi ba, ba sau ɗaya ba, ba kuma sau biyu ba - kamar…
Daga Umar - Allah Ya yarda da shi - ya ce: Annabi - tsira da amincin Allah su tabbata a gare shi - ya ce: "Wanda ya sanya alhariri a duniya ba zai sanya shi a lahira ba"
Daga Abu Huraira -Allah ya yarda da shi- zuwa ga Annabi: "Da wani mutum zai maka leken asiri ba da izinika ba, sai ka jefe shi da dutse, har ka cire masa ido: ba laifi yin hakan
Daga Umar Dan Khaddab -Allah ya yarda da shi- cewa: Manzon Allah tsira da amincin Allah- " ya hana sanya Alhariri sai dai haka, sai ya daga mana yatsunsa biyu: Manuniya da y'ar tsakkiya". A wata ruwayar Muslim "ya Manzon Allah tsira da amincin Allah Manzon Allah ya hana…
Daga Abu Waqid al-Harith bin Auf - yardar Allah ta tabbata a gare shi - cewa Manzon Allah - tsira da amincin Allah su tabbata a gare shi - yayin da yake zaune a cikin masallaci, kuma mutane suna tare da shi, kamar yadda mutane uku suka zo, sai biyu suka zo wajan Manzon…
Daga Abu Huraira - Allah ya yarda da shi - cewa Abu Bakr Al-Siddiq, Allah ya yarda da shi, ya ce: Ya Manzon Allah, don Allah ka fada min kalmomin da nake fada lokacin da na zama, kuma idan na kasance, sai ya ce: "Ka ce: Ya Allah, kai ne Mahaliccin sama da ƙasa, da abund…
Daga Mugira - Allah Ya yarda da shi - ya ce: Na kasance tare da Annabi - tsira da amincin Allah su tabbata a gare shi - a wata tafiya, sai na sunkuyo don in cire masa huffi, sai ya ce: "Ka barsu don na shigar da su suna da tsarki" sai ya yi shafa akansu.
Follow any language without creating an account.

