”
#2933HadeethEnc[Ingantacce ne]
An rawaito daga Abu Huraira –Allah ya yarda das hi- y ace: “Anzowa da wani mutum daga cikin Musulmai ga Mazon Allah –tsira da amincin Allah su tabbata a gare shi- a cikin Masallaci sai ya kirawo shi: Ya Manzon Allah, ni nayi Zina, sai yak au da kai ga barinsa, sai yasak…
”
#2946HadeethEnc[Ingantacce ne]
An rawaito daga Anas Bn Malik -Allah ya yarda da shi- "Cewa Manzon Allah -tsira da amincin Allah su tabbata a gare shi- anzo masa da wani Mutum ya sha giya, sai aka yi masa Bulala da zarbar Dabino kwatankwacin Arba'in"
”
#2947HadeethEnc[Ingantacce ne]
An rawaito daga Abdullahi Bn Umar -Allah ya yarda da su- "Cewa Annabi -tsira da amincin Allah su tabbata a gare shi- ya yanke Hannu akan wani Silke kimarsa Dirhami Uku"
”
#2948HadeethEnc[Ingantacce ne]
An rawaito daga Abdullahi Bn Umar -Allah ya yarda da su- ya ce "Lallai yahudawa sunzo wajen Manzon Allah SAW sai suka gaya masa cewa cewa Mata daga cikinsu da Wani Mutum sunyi Zina" sai Manzon Allah ya ce da su: Mai kuka gani a cikin Attaura gameda Jifa? sai suka ce zam…
”
#2952HadeethEnc[Ingantacce ne]
An rawaito daga Nana Aisha -Allah ya yarda da ita: "Cewa Manzon Allah SAW an tambayr shi game da tsumi sai ya ce: "Duk abun Shan da ya sa Maye to Haramun ne"
”
#2954HadeethEnc[Ingantacce ne]
Daga Abdullah Dan Umar -Allah ya yarda da su- cewa Umar ya ce:- yana kan minbarin Manzon Allah tsira da aminci su tabbata a gare shi:" Bayan haka, ya ku mutane,tabbas hukuncin haramta giya ya sauka alhaliana yin ta ce daga abubuwa biyar: Inibi,da Zuma,da Alkama da Sha'i…
”
#2955HadeethEnc[Ingantacce ne]
Ankarbo daga A'isha-Allah ya yarda da ita-"Cewa Kuraishawa lamarin Almakhzumiyya datai sata ya damesu,sai suka ce:Waye zai yiwa Manzan Allah tshira da amincin Allah su tabbata agareshi maganarta?,sai suka ce:Ba wanda zai iya tararsa sai Usama Dan Zaid Masoyin Manzan All…
”
#2964HadeethEnc[Ingantacce ne]
Daga Nana A'isha - Allah Ya yarda da ita - ta ce: Manzon Allah - tsira da amincin Allah su tabbata a gareshi - ya ce: "Ana yanke hannu a rubu'un dinari (ɗaya bisa huɗu) zuwa sama".
”
#2987HadeethEnc[Ingantacce ne]
Daga Abu Burda - al-Ansari - Allah Ya yarda da shi - cewa shi ya ji Manzon Allah - tsira da amincin Allah su tabbata agare shi - yana cewa: "Ba'a yi wa wani mutum bulala sama da goma sai a haddi daga cikin haddodin Allah"
”
#2997HadeethEnc[Ingantacce ne]
Daga Abu Musa Al-Ash'ari - Allah Ya yarda da shi - daga Annabi - tsira da amincin Allah su tabbata a gare shi ya ce: "Wanda ya ɗaga makami a kammu, to, ba ya tare da mu"
”
#3262HadeethEnc[Ingantacce ne]
Daga Abu huraira -Allah ya yarda da shi- ya ce: An zuwarwa Manzon Allah SAW da wani Mutum ya Sha Giya, sai ya ce: "Ku masa Duka" sai Abu huraira ya ke cewa: daga cikin mu akwai mai dukansa da hannu da Mai dukansa da Takalmi, da mai dukansa da tufarsa, yayin da ya juya s…
”
#4714HadeethEnc[Ingantacce ne]
Daga Ibnu Mas'ud - Allah Ya yarda da shi - ya ce: Manzon Allah - tsira da amincin Allah su tabbata a gare shi - ya ce: «Jinin mutum musulmi ba ya halatta sai da ɗaya daga cikin abubuwa uku, bazawarin da ya yi zina, da ran (da ya kashe) rai, da wanda ya bar addininsa wan…