Jinin mutum musulmi ba ya halatta sai da ɗaya daga cikin abubuwa uku
Daga Ibnu Mas'ud - Allah Ya yarda da shi - ya ce: Manzon Allah - tsira da amincin Allah su tabbata a gare shi - ya ce: «Jinin mutum musulmi ba ya halatta sai da ɗaya daga cikin abubuwa uku, bazawarin da ya yi zina, da ran (da ya kashe) rai, da wanda ya bar addininsa wan…
Read hadeeth
2Views
0Cards
0Shares

