tawhid hindi

अल-क़ौलअल-मफु ़ीदका विभाजीयएिंवियमकरूपातं रण

अल-तक़सीम व अल-तक़यीद लि अल-क़ौल अल-मुफ़ीद (अल-क़ौल अल-मुफ़ीद का विभाजीय एवं नियामक रूपांतरण) : शेख डॉ. हैस़म सरहान द्वारा मूल रूप से अरबी भाषा में लिखी गई पुस्तक है, जिसका अनुवाद हिंदी भाषा में साबिर हुसैन मोहम्मद मोजीबुर रहमान ने किया है। वास्तव में यह अल्लामा मुह़म्मद बिन स़ालेह़ उस़ैमीन -रह़िमहुल्लाह- की पुस्तक “अल-क़ौल अल-मुफ़ीद अला किताबित्तौह़ीद” का संक्षिप्तीकरण है। उस तौह़ीद (एकेश्वरवाद) की व्याख्या करने के विषय में, जिसे अल्लाह तआला ने अपने दासों पर अनिवार्य करार दिया है, तथा उसकी विपरीत चीजें चाहे वो उसके मूल आधार के विरुद्ध हों जैसे शिर्क -ए- अकबर, अथवा उसके कमाल व पूर्णता के विरुद्ध हों जैसे शिर्क -ए- अस़ग़र, यह पुस्तक इन बातों का उत्तम ढंग से उल्लेख करने वाली सबसे उपयोगी समकालीन पुस्तकों में से एक मानी जाती है।
लेखक ने इसे स्तंभ, सूचिपत्र एवं तालिका के रूप में सुंदर ढंग से तरतीब दे कर प्रस्तुत किया है, इसमें उन्होंने पुस्तक के अध्यायों में वर्णित दलीलों के समग्र उद्देश्यों एवं मूल अर्थों का उत्तम रूप में उल्लेख किया है। तथा प्रत्येक खण्ड की समाप्ती के पश्चात पाठक की पात्रता जाँचने के लिए प्रश्न एवं परीक्षा तैयार किये हैं। इस पुस्तक की विशेषता यह है कि इसे उबा देने वाली लम्बाई तथा अर्थ का अनर्थ करने वाली लघुता से बचते हुए संयोजित एवं संक्षिप्त रूप में तैयार किया गया है।

WhatsApp Image 2021-06-05 at 23.58.19 - Copie (2)

קיצור הביוגרפיה של הנביא הנבחר, ﷺ, ותכונותיו

  1. הקיצור לביוגרפיה של הנביא מוחמד זכרו לברכה ותכונותיו : ספר שנכתב ותורגם לעברית ע”י ד”ר האיתאם סרחאן אשר מכיל הסבר מקוצר אשר חשוב שכל מוסלמי יידע לגבי הנביא מוחמד זכרו ברוך , אשר הוזכר בו את תכונותיו ודרכיו ואורח חייו וגם נשותיו וחבריו ודרכו .

הסופר סידר את הספר בצורת טבלאות אשר מקלות על הקורא להבין בקלות ויש אחרי כל פרק בוחן קטן עם שאלות לחידוד ההבנה ועזרה בשינון הנזכר בספר.

غلاف الصيام عبري

הצום

  1. מדעי הצום : ספרון קטן בשפה העברית אשר נכתב ע”י ד”ר האיתאם סרחאן אשר הזכיר בו את הדברים הכי חשובים אשר קשורים לצום , מה חובה מה מותר מה לא מומלץ ומה אסור עם פניה לתפילת החג אחרי הצום והזכאה “נדבה” של סוף הצום.
Hebrew - العبرانية - Copie (2)

כפירוש הספר שיעורים חשובים לאומת המוסלמים

  1. הסבר הספר ” השיעורים החשובים לפשוטי העם” : ספר שתורגם לעברית נכתב ע”י ד”ר האיתאם סרחאן , הספר הינו הסבר ופישוט לספר השיעורים החשובים לפשוטי העם שנכתב במקור ע”י האימאם איבן באז זכרו לברכה אשר כתב בו סדרה של מדעי דת אשר קשורים בפסקי דת לגבי המותר והאסור במעשים ובאימונה ובהתנהגות אשר חובה על כל מוסלמי לדעת ,הסופר סידר את הספר בצורת טבלאות קלות להבנה ועם שאלות ובוחנים לחידוד הנלמד.
محاسن الاسلام عبري

מה הם היתרונות של האסלאם?

מה הם היתרונות של האסלאם?
איך להיות מוסלמי?
ספר מקוצר שמסביר את הדרך והתנאים על מנת להיכנס לדת האיסלאם ומה הם היתרונות בלהיות מוסלמי גם בחיים האלה וגם בחיים אחרי המוות ויום הדין

الاصول هوسا

Wannan shine Musulunci

LITTAFIN TAMBAYOYIN KABARI GUDA UKU, da Ka’idodi guda hudu (ALKAWA’IDUL ARBA’U), da abubuwan da suke warware Musulunci (NAWAKIDUL ISLAM): Littafi ne da harshen HAUSA wanda Dr. Haisam Sarhaan ya wallafa shi, kuma littafin ya kunshi:
1- TAMBAYOYIN KABARI GUDA UKU: Wannan karamin littafi ne mai daraja wanda ya kunshi ginshikan da suka wajaba Mutum ya sansu, wanda kuma sune za a masa tambayoyi akansu a cikin kabarinsa, da ambato nau’ukan ayyukan ibada; wadanda Allah Ta’alah ya yi umurni da su, da bayanin martabobin addini (Islam, Iyman, Ihsaan).
2- ALKAWA’IDUL ARBA’U: Karamin littafi ne takaitacce, da yake bayanin ka’idodin tauhidi da saninsu, da wasu daga cikin shubuhohin da Mushirkai suke makalewa a jikinsu, da yadda ake musu raddi.
3- ABUBUWAN DA SUKE WARWARE MUSULUNCI (Nawakidul Islam): Takaitaccen littafi ne, wanda Mawallafinsa a cikinsa ya ambaci wasu daga cikin mas’alolin da suka fi hatsari ga addinin Musulmi, tare kuma da girman hatsarinsu, saidai suna cikin abubuwan da suka fi yawan aukuwa, Kuma ya ambace su ne domin Musulmi ya kiyayi aukawa a cikinsu, kuma ya jiye wa kansa tsoronsu.
Kuma Mawallafin ya sanya littafin cikin wani tsari mai ban kaye, ta fiskar sanya shi cikin jadwala, da rarraba shi daki-daki, Kuma ya ambaci muhimman manufofin addini, da dunkulallun ma’anoni, Kuma a bayan kammala kowane yanki na littafin, Mawallafin ya tsara tambayoyi da jarrabawan da suka ta’allaka da wannan babin, Kuma ya ambaci dukkan wadannan ne; ba tare da takaicewar da zata cire wasu fa’idodi ba, ko tsawaitawa mai gajiyarwa mai sanya kosawa.

الدروس هوسا

Muhimman darussa ga daukacin Al-umma

SHARHIN LITTAFIN (MUHIMMAN DARUSSA GA DAUKACIN AL’UMMAH): Littafi ne da harshen HAUSA wanda Dr. Haisam Sarhaan ya tanade shi, domin sharha ga littafin AD-DURUSUL MUHIMMA LI AMATIL UMMAH, na Imam Ibnu-Baaz -Allah ya yi rahama a gare shi-, Mawallafin (Shaikh Haisam) ya tattara nau’ukan ilmomin shari’a a cikin littafin, musamman wadanda suka ta’allaka da hukunce-hukuncen fikihu, da akida, da halayya, wadanda ya dace ga daukacin al’ummah su sansu.
Kuma Mawallafin ya sanya littafin cikin wani tsari mai kyau, ta fiskar sanya shi cikin jadwala, da rarraba shi daki-daki, Kuma ya ambaci muhimman manufofin addini, da dunkulallun ma’anoni, Kuma a bayan kammala kowane yanki na littafin, Mawallafin ya tsara tambayoyi da jarrabawan da suka ta’allaka da wannan babin, Kuma ya ambaci dukkan wadannan ne; ba tare da takaicewar da zata cire wasu fa’idodi ba, ko tsawaitawa mai gajiyarwa mai sanya kosawa.

تعلم الخط العربي

KOYON RUBUTUN LARABCI JUZU IN AMMA MUSHAFIN ALQUR ANI

LITTAFIN KOYON RUBUTUN LARABCI, DA KUMA JUZ’U AMMA (IZU BIYU) DAGA ALKUR’ANI (تعلم الخط العربي وجزء عم من المصحف): Littafi ne da harshen LARABCI wanda Dr. Haisam Sarhaan ya wallafa shi, da manufar koyar da nau’in rubutun KHADDUN NASKH, ta hanyar bi sannu-sannu wajen koyan rubuta harrufan larabci a dukkan halin da suka zo a cikinsu mabanbanta (farkon kalma, tsakiyar kalma, da karshenta), Daga nan, sai kokarin gwaji ko dabbaka hakan akan zababbun littatafan ilimi, kamar yadda littafin yake da manufar koyar da nau’in rubutun da aka masa lakabi da KHADDUL USMANIY, wanda shine nau’in rubutun da aka rubuta Mus-haf (Alkur’ani) a zamanin khilafancin Usman -Allah ya kara yarda a gare shi- za a koyar da nau’in rubutun ne ta hanyar kokarin dabbaka hakan ga juz’u Amma (جزء عم). Littafi ne mai dadi mai ban kaye, wanda yake dacewa da kowane Mutum kamar kananan yara da manya, da masu magana da harshen Larabci, da wadanda suke magana da sauran yarukan; suke son koyan Larabcin.

ALKUR’ANI shine fiyayyen zance, saboda kasancewarSa Maganar Allah, wanda Ya saukar da Shi ta hanyar mafificin Mala’ika; wato (Jibrilu Alaihis Salaamu), a zuciyar fiyayyen Manzanni; wato annabi (Muhammadu Sallal Lahu Alaihi Wa Sallama), a mafificin gari, wato (Makkatul Mukarramah), a mafificin zamani, wato watan (Ramadhana), a cikin mafificin dare, wato (daren Lailatul Kadari), da mafificin yare, wato (harshen Larabci).
Allah ya kure jinsin Mutum da Aljan akan su zo da kwatankwacin sura daya misalin Alkur’ani, sai suka gaza yin hakan; basu iya ba. Kuma Allah ya dauki nauyin kiyaye Alkur’ani, don haka; babu wanda zai iya kara harafi daya a cikinSa ko ya rage, a fadi da tsawon zamani. Kuma Alkur’ani surori dari da goma sha hudu ne (114); daga suratul Fatiha zuwa suratun Naasi. Kuma Allah ya sanya karatun Alkur’ani ya zamto bautar da ake neman karin kusanci gare Shi Ta’alah; a inda Ya sanya karatun harafi daya yake da lada goma.

koyon rubutun larabci

غلاف الصيام هوسا

Axum

LITTAFIN TAMBAYOYIN KABARI GUDA UKU, da Ka’idodi guda hudu (ALKAWA’IDUL ARBA’U), da abubuwan da suke warware Musulunci (NAWAKIDUL ISLAM): Littafi ne da harshen HAUSA wanda Dr. Haisam Sarhaan ya wallafa shi, kuma littafin ya kunshi:
1- TAMBAYOYIN KABARI GUDA UKU: Wannan karamin littafi ne mai daraja wanda ya kunshi ginshikan da suka wajaba Mutum ya sansu, wanda kuma sune za a masa tambayoyi akansu a cikin kabarinsa, da ambato nau’ukan ayyukan ibada; wadanda Allah Ta’alah ya yi umurni da su, da bayanin martabobin addini (Islam, Iyman, Ihsaan).
2- ALKAWA’IDUL ARBA’U: Karamin littafi ne takaitacce, da yake bayanin ka’idodin tauhidi da saninsu, da wasu daga cikin shubuhohin da Mushirkai suke makalewa a jikinsu, da yadda ake musu raddi.
3- ABUBUWAN DA SUKE WARWARE MUSULUNCI (Nawakidul Islam): Takaitaccen littafi ne, wanda Mawallafinsa a cikinsa ya ambaci wasu daga cikin mas’alolin da suka fi hatsari ga addinin Musulmi, tare kuma da girman hatsarinsu, saidai suna cikin abubuwan da suka fi yawan aukuwa, Kuma ya ambace su ne domin Musulmi ya kiyayi aukawa a cikinsu, kuma ya jiye wa kansa tsoronsu.
Kuma Mawallafin ya sanya littafin cikin wani tsari mai ban kaye, ta fiskar sanya shi cikin jadwala, da rarraba shi daki-daki, Kuma ya ambaci muhimman manufofin addini, da dunkulallun ma’anoni, Kuma a bayan kammala kowane yanki na littafin, Mawallafin ya tsara tambayoyi da jarrabawan da suka ta’allaka da wannan babin, Kuma ya ambaci dukkan wadannan ne; ba tare da takaicewar da zata cire wasu fa’idodi ba, ko tsawaitawa mai gajiyarwa mai sanya kosawa.

السيرة الماني

Lebenslauf des Propheten صلى الله عليه و سلم

Eine nützliche Zusammenfassung der Biographie des Propheten, Segen und Friede seien auf ihm, und seiner Eigenschaften: Ein Buch in deutscher Sprache, geschrieben von Dr. Haitham Sarhan. Es enthält einfache Worte, die für jeden unentbehrlich sind, der den geringsten Wunsch hat, seinen Propheten zu kennen, möge Allah ihn segnen und ihm Frieden schenken, seine Biographie und seine Gabe sowie seine wichtigsten moralischen und ethischen Beschreibungen , seine Verwandtschaft und seine Ehefrauen. Der Autor hat es in einem schönen Design in Form von Tabellen und Einteilungen gestaltet und nach jedem Abschnitt Fragen und Tests gemacht, alles ohne störende Abkürzungen oder langweilige Verlängerungen.