”
#6160HadeethEnc[Ingantacce ne]
Daga Aisha Allah ya yarda da ita- tace: "Saad Dan Abi Wakkas sun yi fada da shi da Abdu Bin Zam'ata game da wani yaro: Sa'ad yace: Ya Manzon Allah wannan Dan'uwa na ne Utbata Dan Abi Wakkas, ya yi daawar cewa yaron nan dansa ne, kalli kamanninsa.sai Abdu Dan Zam'ata yac…
”
#6162HadeethEnc[Ingantacce ne]
Daga Abdullahi Dan Abbas-Allah ya yarda da shi- ya ce Manzon Allah-tsira da Amincin Allah su tabbata a gareshi ya ce game da 'Diyar Hamza: "Bata halatta a gare ni ba, domin shayarwa ta haramta abin da nasaba take haramtawa, kuma ita Diyar Dan uwana na shayarwa ne
”
#6163HadeethEnc[Ingantacce ne]
An rawaito daga Shakl Bn Humaid -Allah ya yarda da shi- Na ce: Ya Manzon Allah ka koyamun wata Addu'a ya ce kace: "Ya Ubangiji ina neman tsarinka daga sharrin jina, da kuma sharrin Ganina, da kuma Sharrin Harshena, da kuma Sharrin Zuciyata, da kuma Sharrin farjina"
”
#6167HadeethEnc[Ingantacce ne]
Huzaifa Ibnul Yaman -Allah Ya yarda da shi -: Cewa Annabi - tsira da amincin Allah su tabbata agare shi - ya kasance idan ya yi nufin yin bacci yana sanya hannunsa ƙarƙashin kansa, sannan ya ce: «Ya Allah Ka kareni azabarKa ranar da zaKa tara ko zaka tashi bayinKa…
”
#6177HadeethEnc[Ingantacce ne]
An rawaito daga Talha Bn Ubaidillah -Allah ya yarda da shi- cewa Annabi -tsira da Amincin Allah su tabbata a gare shi -"Bawa ba zai taba kaiwa Matakin Masu tsoron Allaba har sai ya bar abunda babu laifi a cikinsa, da kuma zaman lafiya da Musulunci, Ubangijinka Allah, Ja…
”
#6179HadeethEnc[Ingantacce ne]
Daga Ɗan Abbas - Allah Ya yarda da su - ya ce: Manzon Allah - tsira da amincin Allah su tabbata agare shi - ya kasance mafi kyauta cikin mutane, kuma ya kasance mafi kyutar da yake yi a Ramadan ne lokacin da Jibril ya haɗu da shi, ya kasance yana haɗuwa da shi a cikin k…
”
#6180HadeethEnc[Ingantacce ne]
Daga Anas Dan Malik - Allah Ya yarda da shi - ya ce: Ma’aikin Allah tsira da amincin Allah su tabbata a gare shi ya kasance ya fi kowa kyawawan ɗabi’u.
”
#6183HadeethEnc[Ingantacce ne]
Daga Aisha -Allah ya yarda da ita- tace "Manzon Allah -tsira da amincin Allah- ya kasance yana kirdadon Azumin Litinin da Alhamis"
”
#6184HadeethEnc[Ingantacce ne]
An rawaito daga Abu Sa'id Al-khudri -Allah ya yarda da shi- ya ce:Manzon Allah -tsira da aminci su tabbata a gare shi-ya Kasance yana neman tsari daga Aljani da kuma Kanbun baka" har Falaki da Nasi suka sauka, yayin da suka sauka, sai ya dauke su yabar wasunsu"
”
#6185HadeethEnc[Hasan ne]
An rawaito daga Anas Bn Malik -Allah ya yarda da shi-ya ce:Manzon Allah ya kasance yana bude baki da danyan dabino kafin yayi salla, idan babu danyan dabino sai yayi da bushasshen Dabino, idan babu sai ya kurbi wani abu daga Ruwa"
”
#6203HadeethEnc[Ingantacce ne]
Daga baban Zubair ya ce: Dan Zubair ya kasance yana cewa a bayan kowacce Sallah idan ya yi sallama: Babu abin bautawa da cancanta sai Allah, Shi kaɗai Ya ke ba shi da abokin tarayya, mulki na Sa ne, kuma godiya ta Sa ce, kuma Shi mai iko ne a kan komai. Ba dabara ba ƙar…
”
#6208HadeethEnc[Ingantacce ne]
Daga Abu Hurairah Allah Ya yarda da shi, Ma’aikin Allah tsira da amincin Allah su tabbata a gare shi ya ce: Kada ku mayar da gidajenku makabarta, Shaiɗan yana guduwa daga gidan da ake karanta Surat Al-Bakarah a cikinsa".