”
#5737HadeethEnc[Ingantacce ne]
An rawaito daga Usama Bn Zaid -Allah ya yarda da shi daga Annabi: "Idan kuka ji faruwar Annoba a wani gari, to kada ku shige shi, kuma idan ta faru a gari kuna cikinsa, to kada ku futa daga cikinsa"
”
#5738HadeethEnc[Ingantacce ne]
Daga Abdullahi Dan Umar - Allah ya yarda da shi - zuwa ga Annabi : "Cewa Manzon Allah-Tsira da Amincin Allah su Tabbata a gareshi- Annabi ya hana tafiya da Qur'ani zuwa garin Abokan Gaba
”
#5771HadeethEnc[Ingantacce ne]
An rawaito daga Abdullahi Bn Abdul-Rahman Bn Abi Swa'ashwa'ata: Cewa Abu Sai'id Al-khudri -Allah ya yarda da shi ya ce da shi: "Ni ina ganinka kana son Dabbobi da kuma Kauye, to idan ka kasance a cikin Dabbobinka zakayi kiran Sallah to ka daga Muryarka da Kiran Sallah,…
”
#5772HadeethEnc[Ingantacce ne]
An rawaito daga Al-Sa'ab Bn Jathama -Allah ya yarda da shi- ya ce: "Na yi Kyautar Jakin dawa ga Manzon Allah -tsra da Amincin Allah su abbata a gare shi Sai ya dawo da shi waje na, yayin da yaga abunda ke fuskata, ya ce: Mu ba mu dawo ma da shi ba sai don muna cikin Har…
”
#5774HadeethEnc[Ingantacce ne]
An rawaito daga Abu Huraira-Allah yarda da shi- daga Manzon Allah -tsira da Amincin Allah su tabbata a gare shi: "wani lokaci Annabi Ayyub yana Wanka tsirara, sai fara ta Zinare ta fado masa, sai Annabi Ayuba ya rika nema cikin Tufarsa, sai Ubangiji ya kirashi Ya kai Ay…
”
#5775HadeethEnc[Ingantacce ne]
Daga Ɗan Abbas - Allah Ya yarda da su - ya ce: «Yayin da (Mala’ika) Jibrilu yake zaune a wurin Annabi -tsira da amincin Allah su tabbata a gare shi - ya ji wata ƙara daga samansa, sai ya ɗaga kansa sama, sai ya ce: Wannan wata ƙofa ce daga sama da aka buɗeta a yau, ba'…
”
#5787HadeethEnc[Ingantacce ne]
Daga Jabir Dan Abdullahi - Allah Ya yarda da su - cewa Annabi - tsira da amincin Allah su tabbata agare shi - ya ce: "Ku ji tsoron zalunci, domin zalunci duhu ne ranar Alkiyama, Ku ji tsoron kwauro, domin kwauro shi ne ya hallaka wadanda suka gabaceku, har ya kaisu sun…
”
#5788HadeethEnc[Ingantacce ne]
An rawaito daga Abu Talq Bn Ali -Allah ya yarda da shi- cewa Annabi -tsira da Amincin Allah su tabbata a gare shi ya ce: "Idan Mutum ya kirawo Matarsa saboda bukatarsa to taje masa kuma ko da ta kasance takan Tanderu ne"
”
#5789HadeethEnc[Ingantacce ne]
An rawaito daga Nana Aisha -Allah ya yarda da ita- daga Annabi: "Idan dayanku yayi gyagyadi a cikin Sallah to ya kwanta har sai baccin ya tafi, saboda dayanku idan yayi Sallah yana gyangyadi bai san watakila yaje yana neman Istigfari sai ya zagi kansa (Maimakon haka)"
”
#5791HadeethEnc[Ingantacce ne]
Daga Abu Humaid al-Sa'idi - Allah Ya yarda da shi - ya ce: Manzon Allah - tsira da amincin Allah su tabbata agare shi - ya tura wani mutum akan Zakkar Banu Sulaim, ana kiransa Ibnul Lutbiyyah, lokacin da ya zo sai ya yi masa lissafi, sai ya ce: Wannan dukiyarku ce, wann…
”
#5792HadeethEnc[Hasan ne]
Daga Abu Huraira - Allah Ya yarda da shi - ya ce: Manzon Allah - tsira da amincin Allah su tabbata a gare shi - ya ce: Mafi cikar muminai a imani shi ne mafificinsu a kyawawan ɗabi’u, mafificinku shi ne mafificinku ga iyalinsa.
”
#5793HadeethEnc[Hasan ne ta wani Sanadin]
An rawaito daga Abu Umama Iyyas Bn Sa'alaba Al-ansari Al-harisi -Allah ya yarda da shi- ya ce: wasu daga Sahabban Annabi sun anbaci Duniya a gabansa, sai Manzon Allah ya ce: "Yanzui bakwa ji ? yanzu bakwa ji? Lallai Kaskantar da kai yana daga cikin Imani,Lallai Kaskanta…