"Ni ina ganinka kana son Dabbobi da kuma Kauye, to idan ka kasance a cikin Dabbobinka"
Choose an available translation of this Hadeeth
Hadeeth text
An rawaito daga Abdullahi Bn Abdul-Rahman Bn Abi Swa'ashwa'ata: Cewa Abu Sai'id Al-khudri -Allah ya yarda da shi ya ce da shi: "Ni ina ganinka kana son Dabbobi da kuma Kauye, to idan ka kasance a cikin Dabbobinka zakayi kiran Sallah to ka daga Muryarka da Kiran Sallah, saboda babu wani da zaiji kiran sallar daga Al-jani ko Mutum ko wani abu, Sai yayi Masa Shaida a ranar Al-kiyama" Abu Sa'id ya ce: Naji shi ne daga Manzon Allah -tsira da Amincin Allah su tabbata a gare shi
Explanation
Attribution
Categories
Share hadeeth
Sharing options · 0 Total shares

