”
#6761HadeethEnc[Ingantacce ne]
Daga Abu Bashir mutumin Madina, Allah Ya yarda da shi: Cewa ya kasance tare da Manzon Allah tsira da amincin Allah su tabbata a gare shi a wasu tafiye- tafiyansa, ya ce: Sai Ma’aikin Allah tsira da amincin Allah su tabbata a gare shi ya aika a lokacin munane suna wurin…
”
#6762HadeethEnc[Hasan ne]
Daga Uƙuba ɗan Amir Aljuhani - Allah Ya yarda da shi -: Cewa Manzon Allah - tsira da amincin Allah su tabbata agare shi - wasu mutane sun fuskanto gare shi , sai ya yi wa tara daga cikinsu caffa (Mubaya’a) yaki yi wa ɗaya, sai suka ce: Ya Manzon Allah, ka yi wa tara caf…
”
#6763HadeethEnc[Hasan ne]
An rawaito daga Abdullahi Bn Akim -Allah ya yarda da shi- zuwa ga Annabi "Duk wanda ya danfaru da wani abu to za'a jibanta shi zuwa gare shi"
”
#6764HadeethEnc[Ingantacce ne]
Daga Ruwaifi'a ya ce: Manzon Allah ya ce da ni: "Ya kai Ruwaifia,watakila rayuwarka tayi tsawo, saboda haka bawa Mutane labarin cewa duk wanda ya daure gemunsa, ko ya daura tsirkiya, ko yayi tsarki turoson dabbobi ko kashi, to babu shi babu Annabi Muhammad
”
#6765HadeethEnc[Ingantacce ne]
Daga Tarik Ɗan Ashyam al’Ashja’i, Allah Ya yarda da shi, ya ce: Na ji Ma’aikin Allah tsira da amincin Allah su tabbata a agare shi yana cewa: Duk wanda ya ce: Babu abin bautawa da gaskiya sai Allah, ya kuma kafircewa abin da ake bautawa koma bayan Allah, to, dukiyarsa d…
”
#8289HadeethEnc[Ingantacce ne]
Daga Abdullahi Dan Amr - Allah Ya yarda da su - cewa Annabi - tsira da amincin Allah su tabbata a gare shi - ya ce: "Masu jin ƙai (Ubangiji) Al-Rahman yana jin ƙansu, ku ji ƙan mutanen ƙasa wanda ke sama zai ji ƙanku".
”
#8290HadeethEnc[Ingantacce ne]
Daga Anas Bn Malik -Allah ya yarda da shi- zuwa ga Manzon Allah, Mutane sun ce yana Manzon Allah farashi ya hauhawa, ka tsayar mana da farashi, sai Manzon Allah SAW ya ce: "Lallai Allah shi mai Mai xaga farashi kuma mai saukar da shi Mai Yalwata Arziqi, kuma ni ina fata…
”
#8291HadeethEnc[Ingantacce ne]
Daga Abu Sa;id -Allah ya yarda da shi- zuwa ga Manzon Allah "Ubangijinmu zai yaye Maqyagyamarsa, sai kowane Mumini yayi sujada a gare shi Mace da Namiji, sai Waxanda suka kasance suna Sujada a Duniya saboda riya da jiyarwa su tsaya, sai su tafi suyi Sujada sai bayansu y…
”
#8292HadeethEnc[Ingantacce ne]
Daga Ya'ala -Allah ya yarda da shi- cewa Manzon Allah SAW yaga wani Mutum yana wanka a filin Allah ba tare da Mayafi ba, sai ya hau Mumbari, ya godewa Allah kuma ya yabe shi, sannan ya ce SAW: "Lallai Allah Maxaukaki Mai Kunya ne kuma mai Sututwa, yana son Kunya da Sutu…
”
#8293HadeethEnc[Ingantacce ne]
Daga Abu Huraira -Allah ya yarda da shi- zuwa ga manzon Allah-Lallai Allah ya ce: Idan Bawana ya fuskance ni da Xani xaya, to zan kusance shi da Zira'i, kuma idan ya Kusance ni da Zira'i to zan kusance shi faxin Hannaye, Kuma idan ya kusance da Xanin hannye biyu zan zo…
”
#8294HadeethEnc[Hasan ne]
Daga Abdullahi ɗan Amru ɗan Ass - Allah Ya yarda da su -: Daga Annabi - tsira da amincin Allah su tabbata agare shi - cewa shi ya kasance idan ya shiga masallaci sai ya ce: "Ina neman tsarin Allah Mai girma, da fuskarSa Mai girma, da sarautarSa daɗaɗɗiya, daga Shaiɗan a…
”
#8295HadeethEnc[Ingantacce ne]
A kan hadisin A’isha, Allah Ya yarda da ita, ta ce: “Godiya ta tabbata ga Allah, wanda ya ji sautunan, kuma Manzon Allah, tsira da amincin Allah su tabbata a gare shi, ya zo ya kawo karar mijinta. Mijinta ya kai kararsa ga Allah kuma Allah yana jin maganganunku. ”[Hujja…