Lallai Allah shi mai Mai xaga farashi kuma mai saukar da shi Mai Yalwata Arziqi, kuma ni ina fatan in gamu da Allah babu wani xaya daga cikin ku da yake bina bashin Jini ko kuma Kuxi
Choose an available translation of this Hadeeth
Hadeeth text
Daga Anas Bn Malik -Allah ya yarda da shi- zuwa ga Manzon Allah, Mutane sun ce yana Manzon Allah farashi ya hauhawa, ka tsayar mana da farashi, sai Manzon Allah SAW ya ce: "Lallai Allah shi mai Mai xaga farashi kuma mai saukar da shi Mai Yalwata Arziqi, kuma ni ina fatan in gamu da Allah babu wani xaya daga cikin ku da yake bina bashin Jini ko kuma Kuxi"
Attribution
Categories
Share hadeeth
Sharing options · 0 Total shares

