Lallai Allah Ya rubuta kyakkyawa da mummuna, sannan ya bayyana haka
Daga Ibnu Abbas - Allah Ya yarda da su - daga Manzon Allah - tsira da amincin Allah su tabbata agare shi - a cikin abin da yake ruwaitowa daga wurin Ubangijinsa - alherinSa ya yawaita kuma Ya ɗaukaka -, Ya ce: «Lallai Allah Ya rubuta kyakkyawa da mummuna, sannan ya bayy…

