Annabi ya kasance yana Karantawa a Sallar Asubar Ranar Jumua : Suratu Sajada, kuma Suratul Insan
Daga Abu Huraira ya ce: "Annabi ya kasance yana Karantawa a Sallar Asubar Ranar Jumua : Suratu Sajada, kuma Suratul Insan"
Books saved in this browser.
Loading favorites…
Tap the heart on any book card to save it here.
Search and read verified Prophetic hadeeth translations, explanations, benefits, categories and source attribution. Page 6.
Smart instant results tolerate minor spelling mistakes, with every filter in one place.
Daga Abu Huraira ya ce: "Annabi ya kasance yana Karantawa a Sallar Asubar Ranar Jumua : Suratu Sajada, kuma Suratul Insan"
Daga A'isha - Allah Ya yarda da ita - ta ce: Na ji Manzon Allah - tsira da amincin Allah su tabbata a gareshi - yana faɗa a cikin wannan ɗakin nawa : "Ya Allah duk wanda ya jiɓinci wani abu daga al'amarin al'ummata sai ya tsananta musu, to, ka tsananta masa, duk wanda y…
Daga Abu Hurairah, Allah ya yarda da shi, wanda ya ce: Annabi - tsira da amincin Allah su tabbata a gare shi - ya karbi Al-Hassan bin Ali - Allah ya yarda da su - da Al-Aqraa bin Habees, sannan Al-Aqraa ya ce: Ina da ‘ya’ya goma, don haka na karba - Allah ya yi tsira da…
A kan Abdullah bn Amr - Allah ya yarda da shi - cewa Annabi - Salatin Allah da amincin Allah su tabbata a gare shi - ya karanta kalmomin Ibrahim - Allah ya yi tsira da aminci a gare shi - a cikin Ibrahim: "Ya Ubangiji, sun batar da dayawa daga mutane daga gare shi." ] a…
Daga A’isha, Allah Ya yarda da ita, wacce ta ce: Na ji Annabi - Salatin Allah da amincin Allah su tabbata a gare shi - yayin da yake dogaro da ni, yana cewa: “Ya Allah, ka gafarta mini ka yi mani rahama, kuma ka riskar da ni da mafi girman abokin zama.”
A kan Sahl bin Saad - yardar Allah ta tabbata a gare shi - cewa wata mata ta zo wajan Manzon Allah - tsira da amincin Allah su tabbata a gare shi - tare da alkyabba mai suttura.ta ce nayi ta ne da hannuna sai Manzon ya karveta yana mai bukatarta sai ya futo mana wani lo…
An Rawaito daga Anas -Allah ya yarda da shi ya ce: "wani lokaci Kuyanga daga cikin Kuyangin Madina tana kama Hannun Annabi tayi ta Jansa duk inda ta so"
An rawaito daga Abu Huraira -Allah ya yarda da shi- ya ce: wani Balaraben Kauye a Masallaci, sai Muatane sukai ca kansa don su taba shi, sai Annabi -Amincin Allah a gare shi- ya ce: "Ku rabu da shi ku zuba Bokitin Ruwa, ko Gugan Ruwa, Saboda an turo ku ne Masu saukakaka…
"Lallai cewa su sun bani zabin sun tambaye ni suka tambaye da yawa ko ko su sanayni nayi Rowa ni kuma ba Marowaci ba ne" ....
An rawaito daga Abdullahi Jabir Bn Samarah -Allah ya yarda da su- ya ce:"Na kasance ina Sallah tare da Annabi -Amincin Allah a gare shi- Salloli Sallarsa ta kasance tsakatsaki ce haka Hudubarsa tsakatsaki ce"
An rawaito daga Abdullahi Bn Abbas "Manzon Allah ya Kasance yana kwanaki baici komai ba, kuma Iyalansa babu abunda suke samu sai Abincin Dare, Kuma ya kasance Ma gurasar Acca ne"
Daga Nana Aisha Yar Abubakar - Allah ya yarda da ita Cewa Annabi -Tsira da Amincin allah su tabbata a gareshi - ya sayi abinci daga Bayahude kuma ya jinginar masa da Silkensa na Karfe
Follow any language without creating an account.

