افتتاح البرنامج الدعوي السبت القادم، ٩ / ٣ / ١٤٤٨هـ بعد صلاة الفجر مباشرة مسجد محمد بن إبراهيم، الجامعة الإسلامية بالمدينة المنورة فضيلة الشيخ د. هيثم بن محمد سرحان دورة اليوم الواحد، وختم كتاب كل سبت بإذن الله حياكم الله ونفع بكم. افتتاح البرنامج الدعوي السبت القادم، ٩ / ٣ / ١٤٤٨هـ بعد صلاة الفجر مباشرة مسجد محمد بن إبراهيم، الجامعة الإسلامية بالمدينة المنورة فضيلة الشيخ د. هيثم بن محمد سرحان دورة اليوم الواحد، وختم كتاب كل سبت بإذن الله حياكم الله ونفع بكم. افتتاح البرنامج الدعوي السبت القادم، ٩ / ٣ / ١٤٤٨هـ بعد صلاة الفجر مباشرة مسجد محمد بن إبراهيم، الجامعة الإسلامية بالمدينة المنورة فضيلة الشيخ د. هيثم بن محمد سرحان دورة اليوم الواحد، وختم كتاب كل سبت بإذن الله حياكم الله ونفع بكم. افتتاح البرنامج الدعوي السبت القادم، ٩ / ٣ / ١٤٤٨هـ بعد صلاة الفجر مباشرة مسجد محمد بن إبراهيم، الجامعة الإسلامية بالمدينة المنورة فضيلة الشيخ د. هيثم بن محمد سرحان دورة اليوم الواحد، وختم كتاب كل سبت بإذن الله حياكم الله ونفع بكم. افتتاح البرنامج الدعوي السبت القادم، ٩ / ٣ / ١٤٤٨هـ بعد صلاة الفجر مباشرة مسجد محمد بن إبراهيم، الجامعة الإسلامية بالمدينة المنورة فضيلة الشيخ د. هيثم بن محمد سرحان دورة اليوم الواحد، وختم كتاب كل سبت بإذن الله حياكم الله ونفع بكم. افتتاح البرنامج الدعوي السبت القادم، ٩ / ٣ / ١٤٤٨هـ بعد صلاة الفجر مباشرة مسجد محمد بن إبراهيم، الجامعة الإسلامية بالمدينة المنورة فضيلة الشيخ د. هيثم بن محمد سرحان دورة اليوم الواحد، وختم كتاب كل سبت بإذن الله حياكم الله ونفع بكم. افتتاح البرنامج الدعوي السبت القادم، ٩ / ٣ / ١٤٤٨هـ بعد صلاة الفجر مباشرة مسجد محمد بن إبراهيم، الجامعة الإسلامية بالمدينة المنورة فضيلة الشيخ د. هيثم بن محمد سرحان دورة اليوم الواحد، وختم كتاب كل سبت بإذن الله حياكم الله ونفع بكم. افتتاح البرنامج الدعوي السبت القادم، ٩ / ٣ / ١٤٤٨هـ بعد صلاة الفجر مباشرة مسجد محمد بن إبراهيم، الجامعة الإسلامية بالمدينة المنورة فضيلة الشيخ د. هيثم بن محمد سرحان دورة اليوم الواحد، وختم كتاب كل سبت بإذن الله حياكم الله ونفع بكم.
Islamic Reads · HadeethEnc

Prophetic Hadeeth Encyclopedia

Search and read verified Prophetic hadeeth translations, explanations, benefits, categories and source attribution. Page 50.

Content source:HadeethEnc.com·Version 1.25.0
1,753hadeeths
Advanced search

Search the Hadeeth Encyclopedia

Smart instant results tolerate minor spelling mistakes, with every filter in one place.

1,753hadeeths
#4544HadeethEnc[Ingantacce ne]

Ba ya sa riga, rawani, sarafans, brassiere, ko takalmi, amma ba wanda zai iya samun takalmi, saboda haka bari ya sa takalmi ya yanke gindinta

A kan Abdullahi bin Omar - Allah ya yarda da su - - Wani mutum ya ce, ya Manzon Allah, wane irin tufafi ne mutumin da aka hana shi ke sanyawa? Manzon Allah tsira da amincin Allah su tabbata a gare shi: Kada ku sanya riga, ko rawani, ko Alefanilat, ko Pyrenees, da pumice…

Read hadeeth 0Views 0Cards 0Shares
Share
#4545HadeethEnc[Ingantacce ne]

Ina ganin mafarkenku haƙiƙa sun haɗu a bakwan ƙarshe, duk wanda ya kasance zai yi kardadonsa to ya yi kardadonsa a bakwan ƙarshe

Daga Ɗan Umar Allah Ya yarda da su: Cewa wasu mazaje daga sahabban Manzon Allah - tsira da amincin Allah su tabbata agare shi - an nuna musu daren Lailatul-ƙadr a cikin mafarki a bakwan ƙarshe, sai Manzon Allah - tsira da amincin Allah su tabbata agare shi - ya ce: "Ina…

Read hadeeth 0Views 0Cards 0Shares
Share
#4548HadeethEnc[Ingantacce ne]

Ya Manzon Allah , Lallai ni nakasan ce nayi Bakance a Jahiliyya cewa Zanyi E'itikafin Dare daya - Kuma a cikin wata Riwaya Kwana daya - a Masallacin Ka'aba? Sai ya ce : to kacika Bakancenka

Daga Umar Dan Khattab - Allah ya yarda da su -Ya ce Na ce: Na ce: "a Manzon Allah , Lallai ni nakasan ce nayi Bakance a Jahiliyya cewa Zanyi E'itikafin Dare daya - Kuma a cikin wata Riwaya Kwana daya - a Masallacin Ka'aba? Sai ya ce : to kacika Bakancenka"

Read hadeeth 1Views 0Cards 0Shares
Share
#4557HadeethEnc[Ingantacce ne]

A cikin Madina akwai mazaje da ba ku taka ba, kuma ba ku haye kwari ba, sai dai idan suna tare da ku wadanda aka daure da cuta

Daga Abu Abdullah Jaber bin Abdullah Al-Ansari - Allah ya yarda da shi - ya ce: Mun kasance tare da Annabi - mai tsira da amincin Allah - a cikin maharan, don haka ya ce: “Akwai maza a Madina da ba ku yi tafiya ba, kuma ba ku yanke hanya ba, sai dai idan suna tare da ku…

Read hadeeth 1Views 0Cards 0Shares
Share
#4558HadeethEnc[Ingantacce ne]

Shin yanzu haƙiƙa Allah Bai sanya muku abinda zaku dinga sadaka dashi ba? lallai dukkan tasbihi sadaka ne, dukkan kabbara sadaka ce, dukkan tahmidi sadaka ce, dukkan hailala sadaka ce, horo da aikin alheri sadaka ne, kuma hani daga abin ƙi sadaka ne, a cikin tsokar ɗayanku ma sadaka ne

Daga Abu Zarr - Allah Ya yarda da shi - Cewa wasu mutane daga sahabban Annabi - tsira da amincin Allah su tabbata agare shi - sun ce wa Annabi - tsira da amincin Allah su tabbata agare shi -: Ya Manzon Allah, masu dukiyoyi sun tafi da ladaddaki, suna yin sallah kamar ya…

Read hadeeth 1Views 0Cards 0Shares
Share
#4563HadeethEnc[Ingantacce ne]

Muslulunci: shi ne ka shaida babu wani abin bautawa da gaskiya sai Allah, kuma cewa (Annabi) Muhammad manzon Allah ne, ka tsai da sallah, ka ba da zakka, ka azimci Ramadan, ka ziyarci ɗakin (Allah) idan kana da ikon tafiya zuwa gareshi

Daga Umar ɗan khaɗɗab - Allah Ya yarda da shi - ya ce: Wata rana muna zaune a wurin Manzon Allah - tsira da amincin Allah su tabbata a gare shi - yayin da wani mutum ya ɓullo mana mai tsananin farin tufafi, mai tsananin baƙin gashi, ba’a ganin sawunsa, kuma wani daga ci…

Read hadeeth 0Views 0Cards 0Shares
Share

Shopping Basket

Loading...