”
#3621HadeethEnc[Ingantacce ne]
Daga Abu Umaamah, Allah ya yarda da shi, ya ce: Manzon Allah - tsira da amincin Allah su tabbata a gare shi - ya ce: "Na farkon mutane a cikin Allah shi ne wanda ya fara su da aminci". Kuma a cikin ruwayar da Tirmizi ya ce: An ce: Ya Manzon Allah, mutanen biyu sun hadu,…
”
#3701HadeethEnc[Ingantacce ne]
Daga Abu Sa'id Alkhudri da Abu Hurarira - Allah Ya yarda da su - daga Annabi - tsira da amincin Allah su tabbata agare shi - ya ce: "Ba abinda yake samun musulmi na wahala ko rashin lafiya ko bakin ciki ko takaici ko cuta ko bakin ciki har kayar da zai taka, sai Allah y…
”
#3710HadeethEnc[Ingantacce ne]
Daga Abdullah bin Busra al-Aslami - Allah ya yarda da shi - tare da isnadi: “Mafi alherin mutane shi ne na tsawon ransa, da kyawawan ayyukansa.”
”
#3715HadeethEnc[Ingantacce ne]
Daga Abu Huraira - Allah Ya yarda da shi -: Lallai Manzon Allah - tsira da amincin Allah su tabbata agare shi - ya ce: "Da yawa mutum daƙal-daƙal abin tunkuɗewa a ƙofofi, da a ce zai yi rantsuwa ga Allah da (Allah) Ya kuɓutar da shi".
”
#3718HadeethEnc[Ingantacce ne]
Daga Abu Huraira - Allah Ya yarda da shi - daga Annabi - tsira da amincin Allah su tabbata agare shi - ya ce: "Allah Ya turbuɗe hanacin, sannan Allah Ya turbuɗe hanacin, sannan Allah Ya turbuɗe hanacin" Aka ce: Wa ya Manzon Allah? Ya ce: "Wanda ya riski iyayen sa lokaci…
”
#3719HadeethEnc[Ingantacce ne]
Daga Abu Huraira - Allah Ya yarda da shi - ya ce: Manzon Allah - tsira da amincin Allah su tabbata agare shi - ya kasance yana tafiya a hanyar Makka, sai ya wuce wani dutse ana ce masa Jumdan, sai ya ce: "Ku tafi ! wannan Jumdan ne,Masu kaɗaitawa sun rigaya" Suka ce: Su…
”
#3775HadeethEnc[Ingantacce ne]
Daga Abu Huraira -Allah ya yarda da shi- ya ce: Manzon Allah-Tsira da Amincin Allah su tabbata a gareshi ya ce: "Kada ku kuskura ku tari gaban watan Ramalan da yin Azumin kwana daya ko kwana biyu, sai dai in Mutumin da ya saba yin wani Azumi to babu laifi don ya azumci…
”
#3791HadeethEnc[Hasan ne a baki dayan Riwayoyin sa]
Daga Ibnu Mas'ud - Allah Ya yarda da shi - ya ce: Manzon Allah - tsira da amincin Allah su tabbata a gare shi - ya ce: "Na haɗu da (Annabi) Ibrahim a daren da aka yi Isra'i dani sai ya ce: Ya Muhammad, ka yi wa al'ummarka sallama daga gareni, kuma ka basu labarin cewa a…
”
#3855HadeethEnc[Ingantacce ne]
Daga Anas, Allah ya yarda da shi, ya ce: Kawuna Anas bin Al-Nadr - Allah ya yarda da shi - bai halarci yakin Badar ba. Lokacin da ya kasance a ranar Uhudu ne aka tona asirin musulmai, sai ya ce: Ya Allah ina neman gafararka a kan abin da wadannan mutane suka yi - ma'ana…
”
#3863HadeethEnc[Ingantacce ne]
Daga Abu Huraira - Allah Ya yarda da shi -: Cewa wani mutum ya ce: Ya manzon Allah, ina da wasu 'yan uwa ina sadar musu (da zumunci), su kuma suna yanke mini, ina kyautata musu, su suna munanawa a gareni, ina haƙuri da su, su kuma suna yi min wauta, sai ya ce: "Idan ka…
”
#3910HadeethEnc[Ingantacce ne]
Daga Abu Huraira - Allah Ya yarda da shi - ya ce: Manzon Allah - tsira da amincin Allah su tabbata agare shi - ya ce: "Babu wasu mutane da suke tashi daga wani wurin zaman da ba sa ambaton Allah a cikinsa, face sun tashi kamar mushen jaki, kuma suna masu asara".
”
#4188HadeethEnc[Ingantacce ne]
An rawaito daga Abu YahayaBin Khuzaim Bn Fatik -Allah ya yarda da shi- zuwa ga Annabi: "Duk wanda ya ciyar a tafarkin Allah za'a rubuta masa ninkin Lada sau dari bakwai."