”
#3696HadeethEnc[Ingantacce ne]
An rawaito daga Al-Sa'ib Bn Yazid -Allah ya yarda da shi- yace: "Yayin da Annabi SAW ya iso Madina- daga yakin Tabuka Mutane sun tare sai na tare shi tare da Yara, kuma a cikin wata Riwayar ya ce:"Mun tafi mu taro Annabi SAW tare da Yara a Thaniyat Al-Wadaa"
”
#3697HadeethEnc[Ingantacce ne]
An rawaito daga Abu Musa Al-ash'ary -Allah ya yarda da shi- zuwa ga Annabi "Mutane Uku suna da Lada biyu: wani Mutum daga cikin Ahlul-Kitab da yayi Imani da Annabinsa, kuma yayi Imani da Annabi Muhammad, da kuma Bawan da ya bada Hakkin Allah da Hakkin Mai gidansa, da Ku…
”
#3700HadeethEnc[Ingantacce ne]
Daga Dalha ɗan Ubaidullahi - Allah Ya yarda da shi - ya ce: Wani mutum daga mutanen Najad ya zo wurin manzon Allah - tsira da amincin Allah su tabbata agare shi - mai dattin kai, muna jin ƙarfin muryarsa, ba ma fahimtar abinda yake faɗa har ya kusanto ga manzon Allah -…
”
#3701HadeethEnc[Ingantacce ne]
Daga Abu Sa'id Alkhudri da Abu Hurarira - Allah Ya yarda da su - daga Annabi - tsira da amincin Allah su tabbata agare shi - ya ce: "Ba abinda yake samun musulmi na wahala ko rashin lafiya ko bakin ciki ko takaici ko cuta ko bakin ciki har kayar da zai taka, sai Allah y…
”
#3702HadeethEnc[Ingantacce ne]
Daga Abu Huraira Allah - Ya yarda da shi - cewa Manzon Allah - tsira da amincin Allah su tabbata agare shi ya ce: "An kewaye wuta da sha'awowi, kuma an kewaye Aljanna da abubuwa ki".
”
#3703HadeethEnc[Ingantacce ne]
Daga Hakim ɗan Hizam - Allah Ya yarda da shi - ya ce:: Na roki Manzon Allah - tsira da amincin Allah su tabbata agare shi - sai ya bani, sannan na sake rokonsa sai ya bani, sannan ya ce da ni: «Ya Hakim lallai ita wannan dukiyar koriya ce mai zaƙi, wanda ya karɓeta da w…
”
#3704HadeethEnc[Ingantacce ne]
Abu Musa Allah ya kara yarda a gare shi ya ce: Mun fita tare da Manzon Allah, amincin Allah ya tabbata a gare shi a cikin maharan kuma mu mun nisanta mu shida rakuma Natqubh, lokacin da na tona ƙafafunmu kuma na fara bin ƙafafuna, kuma na faɗi Ozvara, muna Nlv a ƙafafun…
”
#3705HadeethEnc[Ingantacce ne]
Daga Nana Aisha Uwar Muminai - Allah Ya yarda da ita - ta ce: Na cewa Annabi - tsira da amincin Allah su tabbata agare shi -: Ya isheka abu kaza da abu kaza daga Safiyya, - wani daga maruwaita ya ce: Tana nufin cewa ita gajera ce - sai ya ce: «Haƙiƙa kin faɗi kalmar da…
”
#3706HadeethEnc[Ingantacce ne]
Daga Abu Huraira - Allah Ya yarda da shi - ya ce: Na ji Manzon Allah - tsira da amincin Allah su tabbata agare shi - yana cewa: "Hakkin musulmi akan musulmi guda biyar ne: Maida sallama, da gaida mara lafiya, da bin jana'iza, da amsa gayyata, da gaida mai atishawa".
”
#3707HadeethEnc[Ingantacce ne]
Daga Abu Masoud Al-Badri - yardar Allah ta tabbata a gare shi - ya ce: Manzon Allah - Salatin Allah da amincin Allah su tabbata a gare shi - ya ce: “Wani mutum da ya kasance a gabaninku an yi masa hisabi, kuma babu wani abin alheri a gare shi, face dai ya kasance yana c…
”
#3709HadeethEnc[Ingantacce ne]
Daga Abdullah bn Amr - Allah ya yarda da su - ya ce: Manzon Allah - tsira da amincin Allah su tabbata a gare shi - ya ce: "Mafi alherin sahabbai tare da Allah Madaukakin Sarki shi ne mafificinsu ga abokinsa, kuma mafificin makwabta a wurin Allah Madaukakin Sarki shi ne…
”
#3710HadeethEnc[Ingantacce ne]
Daga Abdullah bin Busra al-Aslami - Allah ya yarda da shi - tare da isnadi: “Mafi alherin mutane shi ne na tsawon ransa, da kyawawan ayyukansa.”