"Mahayi shi Kadai Shaidan ne, Mahaya Biyu kuma Shadanu biyu ne, Guda uku kuma Karafka"
An rawaito daga Abdullahi Bn Amr bn Al-ass -Allah ya yarda da su daga Annabi: "Mahayi shi Kadai Shaidan ne, Mahaya Biyu kuma Shadanu biyu ne, Guda uku kuma Karafka"

