”
#5489HadeethEnc[Ingantacce ne]
Daga Abdullahi ɗan Amr ɗan al-Aas - Allah Ya yarda da su - cewa Manzon Allah - tsira da amincin Allah su tabbata agare shi - ya kasance yana Addu’a da waɗannan kalomin: "Ya Allah ni ina neman tsarinKa daga rinjayar bashi, da rinjayar maƙiyi, da dariyar maƙiya".
”
#5490HadeethEnc[Hasan ne]
Daga Abu Huraira - Allah Ya yarda da shi - daga Annabi - tsira da amincin Allah su tabbata agare shi - Cewa shi ya kasance idan ya wayi gari yana cewa: "Ya Allah da (kiyayyewar) Ka ne muka wayi gari, kuma da (kiyayewar) Ka ne muka shiga maraice, da (al'amarin) Ka ne muk…
”
#5491HadeethEnc[Ingantacce ne]
An karbo daga Abdullahi Bn Mas'ud-Allah ya yarda da shi- ya ce: Manzon Allah tsira da Amincin Allah su tabbata a gare shi- ya ce: "Ya Allah kamar yadda na kyautata halaye na, haka kuma na kyautata halaye nai"
”
#5493HadeethEnc[Ingantacce ne]
Daga Abu Huraira - Allah Ya yarda da shi - ya ce: Manzon Allah - tsira da amincin Allah su tabbata agare shi - ya ce: "Mumini kakkarfa ya fi alkairi da soyuwa a wajen Allah sama da mumini rarrauna, akwai alkairi a kowanne, ka yi kwadayin yin abinda zai amfane ka, kuma k…
”
#5494HadeethEnc[Sanadi nsa Hasan ne]
Daga Abu Hurairah, Allah ya yarda da shi, a kan manzon Allah - tsira da amincin Allah su tabbata a gare shi - wanda ya ce: "Mumini madubin dan uwansa mumini ne".
”
#5495HadeethEnc[Ingantacce ne]
Daga Abu Darda'i - Allah Ya yarda da shi - ya ce: Na ji Manzon Allah - tsira da amincin Allah su tabbata a gare shi - yana cewa: "Lallai masu yawaita tsinuwa ba sa zama masu shaida ko masu ceto a ranar alƙiyama".
”
#5496HadeethEnc[Ingantacce ne]
Daga Nu'uman ɗan Bashir - Allah Ya yarda da shi - ya ce: Na ji Manzon Allah - tsira da amincin Allah su tabbata a gareshi - yana cewa: "Addu'a ita ce ibada', sannan ya karanta; " {Ubangijinku Ya ce ku roƙeni zan amsa muku, lallai waɗanda suke girman kai game da bautata…
”
#5497HadeethEnc[Ingantacce ne]
Daga Iyad ɗan Himar ɗan uwan Mujashi'i - Allah Ya yarda da shi - ya ce: Wata rana Manzon Allah - tsira da amincin Allah su tabbata agare shi - ya tsaya a cikinmu yana mai yin huɗuba, sai ya ce: Sai ya koro hadisin kuma a cikinsa: «Lallai Allah Ya yi mini wahayi cewa ku…
”
#5499HadeethEnc[Hasan ne]
Daga Salman - Allah Ya yarda da shi - ya ce: Manzon Allah - tsira da amincin Allah su tabbata a gare shi - ya ce: "Lalle Ubangijinku Mai kunya ne kuma Mai karamci ne, Yana jin kunyar bawanSa idan ya ɗaga hannayensa zuwa gare Shi Ya dawo da su babu komai".
”
#5500HadeethEnc[Hasan ne ta wani Sanadin]
An karbo daga Abu Huraira -Allah ya yarda da shi- ya ce: Manzon Allah tsira da Amincin Allah su tabbata a gare shi- ya ce: "Lallai ku ba aku iya gansar da Mutane da Dukiyoyinku ba, sai dai aku iya gamsar da su da sakin Fuska da kyawawan Dabi'u"
”
#5501HadeethEnc[Ingantacce ne]
An karbo daga Abu Sa'id Al-Khudri- Allah ya yarda da shi- daga Annabi: Na haneku da zzaman kan Hanyoyi" Sai suka ce Ya manzon Allah, bamu da yadda zamuyi sai Munzauna a Majalisanmu saboda muna hira a cikinsu.sai ya ce: "To idan kunki hanuwa to kubawa Hanya hakkinta, suk…
”
#5502HadeethEnc[Ingantacce ne]
Daga Anas - Allah Ya yarda da shi - ya ce: Mafi yawan addu'ar Annabi - tsira da amincin Allah su tabbata agare shi - ta kasance: "Ya Allah Ubangijinmu Ka bamu kyakkyawa a duniya, a lahira ma kyakkyawa, kuma ka karemu azabar wuta".