”
#11196HadeethEnc[Hasan ne]
Daga Aisha -Allah ya yarda da ita- cewa manzon Allah SAW ya kasance yana cewa: "Lallai Al-amarinku yana cikin abunda yake damuna bayana, babu mai iya haquri da ku sai mai haquri" ya ce: sannan Aisha tace, to Allah ya shayar da Mahaifinka Salsabilan Al-janna, tana nufin…
”
#11197HadeethEnc[Ingantacce ne]
Daga Abdulrahman Bin Abi Umairah kuma ya kasance daga cikin sahabban Manzon Allah SAW daga Annabi SAW cewa shi ya ce da Mu'awiya: "Ya Ubangiji kasanya shi Shiyayye kuma maishiryarwa kuma ka shiryar da shi"
”
#11199HadeethEnc[Ingantacce ne]
An rawaito daga Nana Aisha ta ce:"B'a tava bawa Ammar zavin abubuwa biyu sai ya zavi mafi dacewarsu"
”
#11201HadeethEnc[Ingantacce ne]
Ankarvo daga Abu huraira ya ce: Manzon Allah SAW ya ce: "'Ya'yan Al-as Muminai ne Amr da Hisham"
”
#11202HadeethEnc[Ingantacce ne]
An karvo daga Abi Izza Al-huzali -Allah ya yarda da shi- ya ce: Manzon Allah SAW ya ce: "Idan Allah ya so karvar ran wani Bawansa a wata Qasa sai ya sanya wata buqata a can"
”
#11203HadeethEnc[Ingantacce ne]
An karvo daga Umar Al-juma'i -Allah ya yarda da shi- cewa Manzon ALlah SAW ya ce: "Idan Allah yana son Al-kairi ga Bawa sai yayi anfani da shi kafin Mutuwarsa" sai wani daga cikin Mutane ya tambaye shi, ta yaya zai yi aiki da shi? sai ya ce: "Allah sai ya shirye shi zuw…
”
#11206HadeethEnc[Ingantacce ne]
An rawaito daga Nana Aisha -Allah ya yarda da ita- ta ce: Wasu tsoffin Mata guda biyu daga cikin tsoffin Yahudawan Madina sun shigo mun, sai suka ce da ni: Lallai Na Qabari ana yi musu Azaba a cikin Qabarinsu, sai na qaryatasu, kuma ban so na gasgata su ba, sai suka fut…
”
#11207HadeethEnc[Ingantacce ne]
An rawaito daga Asma'a Bint Abubakar -Allah ya yarda da ita- ta ce: Manzon Allah SAW ya yi Wa'azin fitintinu waxanda Mutum zai gamu da su a cikin Qabarinsa, yayin da ya faxi haka sai Musulmai sai sukai kuwwa da ta hanani na fahimci abunda manzon Allah SAW yake nufi, yay…
”
#11210HadeethEnc[Ingantacce ne]
Daga Abdullahi ɗan Umar - Allah Ya yarda da su - lallai cewa Manzon Allah -tsira da amincin Allah su tabbata a gareshi - ya ce: "Lallai cewa idan ɗayanku ya mutu za’a bijiro masa da mazauninsa safiya da maraice, idan ya kasance daga cikin 'yan aljanna ne to yana daga ci…
”
#11220HadeethEnc[Ingantacce ne]
Daga Tamimud Dari -Allah Ya yarda da shi- ya ce: Na ji Manzon Allah - tsira da amincin Allah su tabbata a gare shi yana cewa: "Lallai wannan al'amarin zai kai inda dare da rana suka kai, kuma Allah ba Zai bar wani gidan bulo ko na gashi ba sai Allah Ya shigar da wannan…
”
#65000HadeethEnc[Ingantacce ne]
Daga Abdullahi ɗan Umar - Allah Ya yarda da su - ya ce: Manzon Allah - tsira da amincin Allah su tabbata a gare shi - ya ce: "An gina Musulunci abisa abubuwa biyar, shaidawa babu abin bautawa da gaskiya sai Allah, kuma Annabi Muhammadu bawanSa ne kuma manzonSa ne, da ts…
”
#65001HadeethEnc[Ingantacce ne]
Daga Abu Sa'id Al-Kudri - Allah Ya yarda da shi - ya ce: Na ji Manzon Allah - tsira da amincin Allah su tabbata a gare shi- yana cewa: "Wanda ya ga wani mummunan abu daga cikinku, to ya canza shi da hannunsa, idan ba zai iya ba to (ya canza shi) da harshe, idan ba zai i…