"Ba don kar in matsawa al'umma ta ba da ma umarce su da yin asuwaki yayin kowace salla"
Daga Abu Huraira -Allah ya yarda da shi- yace: "(Ba don kar in matsawa al'umma ta ba da na umarce su da yin asuwaki yayin kowace Al-wala)
Books saved in this browser.
Loading favorites…
Tap the heart on any book card to save it here.
Search and read verified Prophetic hadeeth translations, explanations, benefits, categories and source attribution. Page 2.
Smart instant results tolerate minor spelling mistakes, with every filter in one place.
Daga Abu Huraira -Allah ya yarda da shi- yace: "(Ba don kar in matsawa al'umma ta ba da na umarce su da yin asuwaki yayin kowace Al-wala)
A kan Abdul Khair, ya ce: Ali - Allah ya yarda da shi - ya zo wurinmu sai ya yi salla ya yi salla tare da tsarkakewa.Ya watsa dabinon da yake karba, sannan ya wanke fuskarsa sau uku, sannan ya wanke damansa hannu uku, kuma ya wanke hannunsa na hagu sau uku, sa’an nan ya…
Daga Abu Huraira - Allah Ya yarda da shi - Annabi - tsira da amincin Allah su tabbata a gare shi - ya ce: "Idan ɗayanku ya farka daga baccinsa to ya face hancinsa sau uku, domin cewa Shaiɗan yana kwana akan karan hancinsa".
Daga Laƙiɗ Bin Sabirah -Allah Ya yarda da shi - ya ce: Na kasance ɗan aiken Banul Muntafiƙi - ko a cikin jama'ar Bunul Muntafiƙi - zuwa wurin Manzon Allah - tsira da amincin Allah su tabbata agare shi -, ya ce: Lokacin da muka zo wurin Manzon Allah - tsira da amincin Al…
Daga Hassan Bn Bilal ya ce: "Na ga Ammar Bn Yasir yayi Al-wala sai ya tsefe gemunsa, sai aka ce da shi: ko ya ce da shi: Ya kake tsefe Gemunka? ya ce: to mai zai hanani? kuma haqiqa naga Manzon Allah SAW yana tsefe Gemunsa"
Daga Abdullahi Dan Umar - Allah ya yarda da shi - zuwa ga Annabi : "Lallai cewa Annabi SAW ya zo da xaya bisa Ukun Mudu sai yake shafawa a Dantsensa"
Daga Abdullahi Bn Zaid -Allah ya yarda da shi- yana bayanin cewa shi: "Lallai cewa shi yaga Manzon Allah SAW yayi Al-wala sai ya yi Alwala sai ya kuskure bakinsa, sannan ya face, sannan ya wanke fuskarsa sau Uku,da hannunsa na Dama sau Uku, xayanma sau uku, kuma ya shaf…
Daga Mugira Bn Shu'aba -Allah ya yarda da shi- Lallai cewa Annabi SAW yayi Al-wala sai ya shafi tsakiyar kansa, da kuma kan Rawaninsa da Huffinsa
Daga Jabir Allah ya yarda da shi ya ce: Manzon Allah SAW ya kasance idan yayi Al-wala yakan kwaranya ruwa akan Damatsensa
Daga Abu Huraira. ya ce: Manzon Allah SAW: "Babu Sallah ga duk wanda bashi da Al-wala, kuma babu Al-wala ga duk wanda bai anbaci sunan Allah ba a Al-walar"
Daga Jabir - Allah Ya yarda da shi - ya ce: Umar Dan Alkhaddab ya bani labari: Cewa wani mutum ya yi alwala, sai ya bar tabo (Lam’a) gurin farce a kan ƙafafunsa, sai Annabi - tsira da amincin Allah su tabbata agare shi - ya gan shi (wurin) sai ya ce: "Koma ka kyautata a…
Daga Anas - Allah Ya yarda da shi - ya ce: Annabi - tsira da amincin Allah su tabbata agare shi - ya kasance yana wanka, ko ya kasance yana wanka, da sa'i zuwa mudu biyar, kuma yana alwala da mudu.
Follow any language without creating an account.

