”
#6986HadeethEnc[Ingantacce ne]
An rawaito daga Abu Al-darda'a -Allah ya yarda da shi- zuwa ga Annabi SAW: "Lallai Bawa idan ya La'anci wani abu, sai la'antar ta tashi zuwa sama, sai a rufe kofofin Sama a hanata shiga, sannan sai ta dawo Qasa, sai a toshe mata kofa, sai ta duda hagu da Dama, idan bata…
”
#6987HadeethEnc[Ingantacce ne]
Daga Imran bn Al-Husayn - Allah ya yarda da shi - wanda ya ce: Yayin da Manzon Allah - tsira da amincin Allah su tabbata a gare shi - ya kasance a kan wasu daga cikin tafiye-tafiyensa, kuma wata mata daga Ansar tana kan rakumi, ta busa, sai ta tsine mata, sai Manzon All…
”
#8877HadeethEnc[Ingantacce ne]
Daga Abu Huraira -Allah ya yarda da shi- : cewa Manzon Allah SAW ya ce: "Idan Mutum ya ce Mutane sun halaka, to shi ne ya halaka su".
”
#8878HadeethEnc[Ingantacce ne]
Daga Abu Huraira -Allah ya yarda da shi- cewa Annabi Amincin Allah a gare shi ya ce: "Waxanda suke zage zage abunda suka faxa to wanda ya fara daga cikinsu yana kansa har sai wanda aka zaga ya rama"
”
#8960HadeethEnc[Ingantacce ne]
Daga Zaid bin Khalid Al-Juhani - Allah ya yarda da shi - tare da isnadi: "Kada ku zagi zakara, domin ya farka daga sallah."
”
#8961HadeethEnc[Ingantacce ne]
A kan Jaber - Allah ya yarda da shi - cewa Manzon Allah - tsira da amincin Allah su tabbata a gare shi - ya shiga cikin mahaifiyar Sayyib, ko kuma mahaifiyar al-Musaib - Allah ya yarda da ita - ya ce: "Me kuke da shi, ya Uwar Al-Sa'ib - ko kuma Ya Mamar Musaib - tana la…
”
#10101HadeethEnc[Ingantacce ne]
Daga Abdullahi Dan Amr - Allah Ya yarda da su - cewa Annabi - tsira da amincin Allah su tabbata agare shi - ya ce: "Musulmi shi ne wanda musulmai suka kubuta daga harshensa da hannunsa, wanda ya yi hijira shi ne wanda ya kauracewa abinda Allah Ya yi hani daga gare shi "…
”
#65124HadeethEnc[Ingantacce ne]
Daga Abdullahi ɗan Amr - Allah Ya yarda da su - ya ce: Manzon Allah - tsira da amincin Allah su tabbata a gare shi - ya ce: "Abubuwa guda huɗu wanda ya kasance a cikinsa to ya zama munafiki tsantsa, wanda ya kasance a tare da shi akwai wata ɗabi'a daga cikinsu to ya kas…
”
#65869HadeethEnc[Ingantacce ne]
Daga Abdullahi ɗan Mas’ud - Allah Ya yarda da shi - ya ce: Manzon Allah - tsira da amincin Allah su tabbata agare shi - ya ce: "Mumini ba mai yawan suka bane ko mai yawan tsinuwa ba ko mai yawan alfasha ba ko mai zancen banza ba".
”
#66214HadeethEnc[Ingantacce ne]
Daga Umar Ibnul Khaɗɗab - Allah Ya yarda da shi -: Cewa wani mutum a zamanin Manzon Allah - tsira da amincin Allah su tabbata agare shi - sunansa Abdullahi, kuma ya kasance ana yi masa laƙabi da jaki, ya kasance yana sa Manzon Allah - tsira da amincin Allah su tabbata a…
”
#66271HadeethEnc[Ingantacce ne]
Daga ɗan Umar - Allah Ya yarda da su - ya ce: Manzon Allah - tsira da amincin Allah su tabbata a gare shi - ya ce: "Duk mutumin da ya cewa ɗan'uwansa: Ya kai kafiri, to haƙiƙa ɗayansu ya dawo da ita (ya lazimceta), idan ya zama kamar yadda ya ce ne, inba haka bafa to za…
”
#66284HadeethEnc[Ingantacce ne]
Daga Abu Huraira - Allah Ya yarda da shi - ya ce: Manzon Allah - tsira da amincin Allah su tabbata a gare shi - ya ce: «Allah - Mai girma da ɗaukaka - Ya ce: Ɗan Adam ya cutar da Ni yana zagin zamani alhali Nine zamani, al'amari yana hannunNa iNa jujjuya dare da rana…