Kada ku farawa Yahudawa ko Nasara da sallama, idan kun haɗu da ɗayansu a hanya to ku buƙace shi zuwa mafi ƙuncinta
Daga Abu Huraira Allah - Ya yarda da shi - cewa Manzon Allah - tsira da amincin Allah su tabbata agare shi ya ce: "Kada ku farawa Yahudawa ko Nasara da sallama, idan kun haɗu da ɗayansu a hanya to ku buƙace shi zuwa mafi ƙuncinta".

