"Cewa Annabi ya hana Auren Mutu'a a Ranar yakin Khaibara, da kuma cin Naman Jakin gida"
An rawaito daga Ali Bn Abu Dalib -Allah ya yarda da shi- "Cewa Annabi ya hana Auren Mutu'a a Ranar yakin Khaibara, da kuma cin Naman Jakin gida"
Books saved in this browser.
Loading favorites…
Tap the heart on any book card to save it here.
Search and read verified Prophetic hadeeth translations, explanations, benefits, categories and source attribution. Page 2.
Smart instant results tolerate minor spelling mistakes, with every filter in one place.
An rawaito daga Ali Bn Abu Dalib -Allah ya yarda da shi- "Cewa Annabi ya hana Auren Mutu'a a Ranar yakin Khaibara, da kuma cin Naman Jakin gida"
Daga Uƙubah Ibnu Amir - Allah Ya yarda da shi - ya ce: Manzon Allah - tsira da amincin Allah su tabbata a gare shi - ya ce: Mafi cancantar sharuɗɗa da za ku cika; su ne wadanda aka halatta muku mata da su.
Daga Anas Dan Malik - Allah ya yarda da shi - ya ce Manon Allah -tsira da Amincin Allah su tabbata a gare shi Ya 'yanta Safiyya, kuma ya sanya Yancinta shi ne Sadakint"
An Rawaito daga Anas bn Malik -Allah ya yarda da shi- yaga Abdul Rahaman Bn Auf, Kuma a jikin sa sai annabi ya ce da shi: ";............................."Ya Manzon Allah wata Mata tayi Aure, sai ya ce: "Mai ka bata Sadaki? ya ce: Awan Kwallon Dabino na zinare ya ce: "Al…
An rawaito daga Abu Sa'id Al-khudri -Allah ya yarda da shi-:An anbaci Azalu ga Manzon Allah-Tsira da Amincin Allah su tabbata a gare shi- sai ya ce: Kuma babu dayanku da ya aikata ta? saboda babu wani rai da Allah ya halitta sai ya halicceta"
Daga Sa'ad Dan DanAbiwaqqas-Allah ya yarda- Ya ce: "Annabi-Tsira da Amincin Allah su tabbata a gareshi- ya hana Usman Dan Mazoun Kyamar Aure don Ibada kawai, da kuma yai masa Izini da Mun kebanta da sh"
An rawaito daga jabir Bn Abdullahi -Allah ya yarda da su- ya ce: "Mun kasance Munayin Azalu kuma Qurani yana sauka, sufyan: da ace abu ne da aka hana da Qur'ani ya Hanamu"
Daga Abu Huraira -Allah ya yarda da shi- daga Annabi: "Ba'a Aurar da Bazawara har sai an nemi Izininta, kuma ba'a Aurar da Budurwa har sai an sai ta yarda, sai suka ce Ya Manzon Allah to ta yaya za'a gane yardar ta sai ya ce: Shi ne tayi shira"
Daga Abu Huraira -Allah ya yarda sa shi- zuwa ga Annabi : "Ba'a hada tsakanin Mace da gwaggwanta ko kuma tsakaninta da Innar ta"
Daga Anas Dan Malik -Allah ya yarda da shi-yace:"Yana daga sunna idan mutum ya auri budurwa ya kwana bakwai a dakinta sannan ya raba kwana.Idan kuma ya auri bazawara ya kwana uku a dakinta sannan ya raba kwana". Abu Kalabata yace:da na so da nace Anas ya daukaka hadisin…
Daga Abdullahi Dan Abbas-Allah ya yarda da shi- ya ce Manzon Allah-tsira da Amincin Allah su tabbata a gareshi ya ce game da 'Diyar Hamza: "Bata halatta a gare ni ba, domin shayarwa ta haramta abin da nasaba take haramtawa, kuma ita Diyar Dan uwana na shayarwa ne
Daga Abdullahi Dan Mas'ud - Allah Ya yarda da shi:- Ma’aikin Allah tsira da amincin Allah su tabbata a gare shi ya koya mana jawabin fara magana: Lalle godiya ta tabbata ga Allah, muna neman taimakonSa, muna neman gafararSa, muna neman tsari daga sharrin kawunammu, wand…
Follow any language without creating an account.

