افتتاح البرنامج الدعوي السبت القادم، ٩ / ٣ / ١٤٤٨هـ بعد صلاة الفجر مباشرة مسجد محمد بن إبراهيم، الجامعة الإسلامية بالمدينة المنورة فضيلة الشيخ د. هيثم بن محمد سرحان دورة اليوم الواحد، وختم كتاب كل سبت بإذن الله حياكم الله ونفع بكم. افتتاح البرنامج الدعوي السبت القادم، ٩ / ٣ / ١٤٤٨هـ بعد صلاة الفجر مباشرة مسجد محمد بن إبراهيم، الجامعة الإسلامية بالمدينة المنورة فضيلة الشيخ د. هيثم بن محمد سرحان دورة اليوم الواحد، وختم كتاب كل سبت بإذن الله حياكم الله ونفع بكم. افتتاح البرنامج الدعوي السبت القادم، ٩ / ٣ / ١٤٤٨هـ بعد صلاة الفجر مباشرة مسجد محمد بن إبراهيم، الجامعة الإسلامية بالمدينة المنورة فضيلة الشيخ د. هيثم بن محمد سرحان دورة اليوم الواحد، وختم كتاب كل سبت بإذن الله حياكم الله ونفع بكم. افتتاح البرنامج الدعوي السبت القادم، ٩ / ٣ / ١٤٤٨هـ بعد صلاة الفجر مباشرة مسجد محمد بن إبراهيم، الجامعة الإسلامية بالمدينة المنورة فضيلة الشيخ د. هيثم بن محمد سرحان دورة اليوم الواحد، وختم كتاب كل سبت بإذن الله حياكم الله ونفع بكم. افتتاح البرنامج الدعوي السبت القادم، ٩ / ٣ / ١٤٤٨هـ بعد صلاة الفجر مباشرة مسجد محمد بن إبراهيم، الجامعة الإسلامية بالمدينة المنورة فضيلة الشيخ د. هيثم بن محمد سرحان دورة اليوم الواحد، وختم كتاب كل سبت بإذن الله حياكم الله ونفع بكم. افتتاح البرنامج الدعوي السبت القادم، ٩ / ٣ / ١٤٤٨هـ بعد صلاة الفجر مباشرة مسجد محمد بن إبراهيم، الجامعة الإسلامية بالمدينة المنورة فضيلة الشيخ د. هيثم بن محمد سرحان دورة اليوم الواحد، وختم كتاب كل سبت بإذن الله حياكم الله ونفع بكم. افتتاح البرنامج الدعوي السبت القادم، ٩ / ٣ / ١٤٤٨هـ بعد صلاة الفجر مباشرة مسجد محمد بن إبراهيم، الجامعة الإسلامية بالمدينة المنورة فضيلة الشيخ د. هيثم بن محمد سرحان دورة اليوم الواحد، وختم كتاب كل سبت بإذن الله حياكم الله ونفع بكم. افتتاح البرنامج الدعوي السبت القادم، ٩ / ٣ / ١٤٤٨هـ بعد صلاة الفجر مباشرة مسجد محمد بن إبراهيم، الجامعة الإسلامية بالمدينة المنورة فضيلة الشيخ د. هيثم بن محمد سرحان دورة اليوم الواحد، وختم كتاب كل سبت بإذن الله حياكم الله ونفع بكم.
Islamic Reads · HadeethEnc

Prophetic Hadeeth Encyclopedia

Search and read verified Prophetic hadeeth translations, explanations, benefits, categories and source attribution. Page 123.

Content source:HadeethEnc.com·Version 1.25.0
1,753hadeeths
Advanced search

Search the Hadeeth Encyclopedia

Smart instant results tolerate minor spelling mistakes, with every filter in one place.

1,753hadeeths
#11171HadeethEnc[Ingantacce ne]

Ya Ubangiji lallai ni Ina son sa saboda haka ka so shi, kuma kaso wanda yake sonsa

Daga Abu Huraira -Allah ya yarda da shi- ya ce: na kasance tare da Manzon Allah SAW a cikin Kasuwa daga cikin kasuwannin Madina, sai Manzon Allah ya ya juya daga Kasuwar sai Abuhuraira ya juyo tare da shi sai Manzon Allah SAW ya zo Xakin Faxima ya ce: Ina Jatitin ? a ki…

Read hadeeth 0Views 0Cards 0Shares
Share
#11172HadeethEnc[Ingantacce ne]

Wata rana Manzon Allah SAW ya futo da Hasan, sai ya hau kan Minbari, sai ya ce: Wannan Xana ne Kuma Shugaba, kuma watakila Allah zai sulhunta tsakanin wata runduna guda biyu ta Musulmai

Daga Abu Bakra -Allah ya yarda da shi- ya ce: Wata rana Manzon Allah SAW ya futo da Hasan, sai ya hau kan Minbari, sai ya ce: Wannan Xana ne Kuma Shugaba, kuma watakila Allah zai sulhunta tsakanin wata runduna guda biyu ta Musulmai

Read hadeeth 0Views 0Cards 0Shares
Share
#11175HadeethEnc[Ingantacce ne]

"Ban taba yin kishi da wata Mata daga cikin Matan Annabi SAW sai akan Khadija, kuma ni ban risketa ba, ta ce: Kuma Manzon Allah ya Kasance idan ya yanka Akuya, sai ya ce: ku aika da ita zuwa kawayen Khadija"

An Rawaito daga Nana Aisha -Allah ya yardav da ita, ta ce: "Ban taba yin kishi da wata Mata daga cikin Matan Annabi SAW sai akan Khadija, kuma ni ban risketa ba, ta ce: Kuma Manzon Allah ya Kasance idan ya yanka Akuya, sai ya ce: ku aika da ita zuwa kawayen Khadija" sai…

Read hadeeth 0Views 0Cards 0Shares
Share
#11178HadeethEnc[Ingantacce ne]

"Ya ke Aish, Wannan Jibril ne yana gaisheka" Sai na ce: Amincin Allah da rahamarsa su tabbara a gareshi, kana ganin abinda bana gani

An rawaito daga Nana Aisha -Allah ya yarda da ita- ta ce: Wata Rana Manzon Allah ya ce: "Ya ke Aish, Wannan Jibril ne yana gaisheka" Sai na ce: Amincin Allah da rahamarsa su tabbara a gareshi, kana ganin abinda bana gani.

Read hadeeth 0Views 0Cards 0Shares
Share
#11179HadeethEnc[Ingantacce ne]

Mutane da yawa su cika Mutane, amma daga cikin Mata babu waxanda suka cika sai Asiya Matar fir'auna, da Maryam Bint Imran, kuma lallai cewa Falalar Aisha akan sauran Mata kamar Falalar Al-tharid kan sauran abinci

An karvo daga Abu Musa -Allah ya yarda da shi- ya ce: Manzon Allah SAW ya ce: "Mutane da yawa su cika Mutane, amma daga cikin Mata babu waxanda suka cika sai Asiya Matar fir'auna, da Maryam Bint Imran, kuma lallai cewa Falalar Aisha akan sauran Mata kamar Falalar Al-tha…

Read hadeeth 0Views 0Cards 0Shares
Share
#11180HadeethEnc[Ingantacce ne]

Ni nasan in kina farin ciki dani, kuma haka idan kina fushi da ni

An karvo -Allah ya yarda da ita- ta ce: Manzon Allah SAW ya ce: "Ni nasan in kina farin ciki dani, kuma haka idan kina fushi da ni" sai ta ce: sai na ce: ta yaya kake gane hakan ? sai ya ce: "Idan kina farin ciki sai kice a'a na rantse da Muhammad kuma idan kina fushi d…

Read hadeeth 0Views 0Cards 0Shares
Share
#11188HadeethEnc[Ingantacce ne]

Lallai Ibrahim Xana ne, kuma ya Mutu a na shayar da shi, kuma lallai yana da Masu shayarwa guda biyu da zasu qarasa masa shayarwa a cikin Al-janna.

An rawaito daga Anas Bn Malik -Allah ya yarda da shi- ya ce: "ban tava ganin wanda yake mafi jin qan Manzon Allah ba SAW ga Iyalansa ya ce: "Ibrahim ya Kasance ana shayar da shi a Awalin Madina, sai manzon Allah ya tafi muna tare da shi, sai ya shiga gida sai ya shiga g…

Read hadeeth 0Views 0Cards 0Shares
Share

Shopping Basket

Loading...