Lallai Ibrahim Xana ne, kuma ya Mutu a na shayar da shi, kuma lallai yana da Masu shayarwa guda biyu da zasu qarasa masa shayarwa a cikin Al-janna.
Choose an available translation of this Hadeeth
Hadeeth text
An rawaito daga Anas Bn Malik -Allah ya yarda da shi- ya ce: "ban tava ganin wanda yake mafi jin qan Manzon Allah ba SAW ga Iyalansa ya ce: "Ibrahim ya Kasance ana shayar da shi a Awalin Madina, sai manzon Allah ya tafi muna tare da shi, sai ya shiga gida sai ya shiga gidan kuma shi ana yi masa hayaqi, kuma mai shayar da shi Baiwa ce sai ya karve shi sai ya sumbance shi, sannan ya dawo" Amr ya ce:yayin da Ibrahim ya rasu sai Manzon Allah SAW ya ce: "Lallai Ibrahim Xana ne, kuma ya Mutu a na shayar da shi, kuma lallai yana da Masu shayarwa guda biyu da zasu qarasa masa shayarwa a cikin Al-janna"
Explanation
Attribution
Categories
Share hadeeth
Sharing options · 0 Total shares

