Ya Ubangiji lallai ni Ina son sa saboda haka ka so shi, kuma kaso wanda yake sonsa
Daga Abu Huraira -Allah ya yarda da shi- ya ce: na kasance tare da Manzon Allah SAW a cikin Kasuwa daga cikin kasuwannin Madina, sai Manzon Allah ya ya juya daga Kasuwar sai Abuhuraira ya juyo tare da shi sai Manzon Allah SAW ya zo Xakin Faxima ya ce: Ina Jatitin ? a ki…

