Alƙiyama ba zata tashi ba har sai mutane sun dinga yin alfari da massalatai
Daga Anas - Allah Ya yarda da shi - cewa Annabi - tsira da amincin Allah su tabbata a gare shi - ya ce: «Alƙiyama ba zata tashi ba har sai mutane sun dinga yin alfari da massalatai».

