”
#3272HadeethEnc[Ingantacce ne]
Daga Abu Huraira - Allah Ya yarda da shi - daga Manzon Allah - tsira da amincin Allah su tabbata agare shi - ya ce: "Na rantse da wanda ran Muhammad yake a hannunSa , babu wani daya daga wannan al'ummar da zai ji ni Bayahude ne ko Kirista, sannan ya mutu bai yi imani da…
”
#3389HadeethEnc[Ingantacce ne]
Daga Abdullahi Dan Shikkhir - Allah Ya yarda dashi - ya ce: Na tafi a cikin jama'ar Banu Amir zuwa ga Manzon Allah - tsira da amincin Allah su tabbata a gare shi -, Sai muka ce: Kai ne shugabanmu, sai ya ce: "Shugaba Shi ne Allah", muka ce: Mafificinmu a fifiko, kuma ma…
”
#3393HadeethEnc[Ingantacce ne]
Daga Anas Dan Malik - Allah ya yarda da shi - an daga hadisin zuwa ga Annabi, Annabi tsira da aminci su tabbata a gare shi ya bada labari cewa: " shi zai zo y yi sujjada ga Ubangijinsa ya kuma yi godiya [ba da ceto zai fara ba] , sai a ce da shi: " Dago kanka ka fada za…
”
#3503HadeethEnc[Ingantacce ne]
Daga Jabir Dan Abdullahi - Allah Ya yarda da su - cewa Annabi - tsira da amincin Allah su tabbata agare shi - ya ce: "An bani abubuwa biyar, wadanda ba a baiwa wani daga cikin (Annabawa) a gabani na ba : An bani cin nasara ta hanyar tsoro (da ake jefawa abokan gaba) wat…
”
#4239HadeethEnc[Ingantacce ne]
A kan hadisin A’isha, Allah Ya yarda da ita, ta ce: Manzon Allah - tsira da amincin Allah su tabbata a gare shi - ya wuce, kuma babu wani abu a gidana da wani mai hanta zai iya ci sai guntun sha’ir a cikin rake domin ni.
”
#4947HadeethEnc[Ingantacce ne]
Daga Abu Huraira Allah - Ya yarda da shi - cewa Manzon Allah - tsira da amincin Allah su tabbata a gareshi ya ce: "Dukkanin al'ummata za su shiga aljanna sai wanda ya ƙi", suka ce: ya Manzon Allah, wa zai ƙi? ya ce: "Wanda ya bi ni zai shiga aljanna, wanda ya saɓa min t…
”
#5446HadeethEnc[Ingantacce ne]
Daga Anas bn Malik, yardar Allah ta tabbata a gare shi, ya ce: Sallah ta zo, sai wadanda suke kusa da gidan suka tashi ga danginsu, sai mutane suka ci gaba da zama a ciki, don haka sai Manzon Allah - tsira da amincin Allah su tabbata a gare shi - ya zo wurin makiyaya. S…
”
#10573HadeethEnc[Ingantacce ne]
Daga bakin Ibn Jubayr, ya ce: Abu Jumaa al-Ansari ya zo wurinmu, ya ce: Mun kasance tare da Manzon Allah - tsira da amincin Allah su tabbata a gare shi - kuma Muadh bin Jabal na goma tare da mu. Ya ce: «Me ya hana ku daga wannan, alhali kuwa Manzon Allah, a kan bayyanar…
”
#10859HadeethEnc[Ingantacce ne]
Daga Wasila bn Al-asqa'a -Allah ya yarda da shi- ya ce: Manzon Allah SAW ya ce: "Lallai Allah ya Zavi Kinanata daga cikin 'ya'yan Isma'il, kuma ya zavi Quraishawa daga cikin Kinanata, kuma ya zavi bani Hashim daga cikin Quraishawa, kuma ya zavoni daga cikin Bani hashim,…
”
#10860HadeethEnc[Ingantacce ne]
Daga Jubai Bn Mux'im -Allah ya yarda da shi- ya ce: Manzon Allah SAW ya ce: "na da Sunaye guda Biyar: Ni ne Muhammadu da Ahmad, Kuma ni ne Al-mahi wanda da ni Allah yake shafe kafirci, kuma ni ne Alhashir wanda Allah zai tashi Mutane a bayana, kuma ni Al-aqib"
”
#10861HadeethEnc[Ingantacce ne]
Daga Abu Musa Al'ash'ari -Allah ya yarda da shi- ya ce:Manzon Allah SAW ya gaya mana wasu sunayaensa wasu daga ciki mun riqe, sai ya ce: "Ni Muhammad da Ahmad da Al-muqaffa, da Al-hashir, da Annabin rahama" Yazid ya ce: da Annabin Tuba da Annabin Yaqi"
”
#10957HadeethEnc[Ingantacce ne]
Daga Hanzala Bn Hizyam cewa Kakansa Hanifa ya ce: da Hizyam ka tara mun 'ya'ya na, saboda ina son inyi Wasiyya. sai ya tara su, sai ya ce: farkon abun da zanyi wasiyya shi ne cewa wannan Marayan nawa da yake kan cinyata in na mutu yana da Raqumi xari, wacce Muke kiranta…