An umarci mutane dasu yi dawafi ga dakin Allah a karshe,sai dai anyi sauki ga mace mai haila
Daga Abdullahi Dan Abbas -Allah ya yarda da su- yace: "An umarci mutane dasu yi dawafi ga dakin Allah a karshe,sai dai anyi sauki ga mace mai haila".
Books saved in this browser.
Loading favorites…
Tap the heart on any book card to save it here.
Search and read verified Prophetic hadeeth translations, explanations, benefits, categories and source attribution.
Smart instant results tolerate minor spelling mistakes, with every filter in one place.
Daga Abdullahi Dan Abbas -Allah ya yarda da su- yace: "An umarci mutane dasu yi dawafi ga dakin Allah a karshe,sai dai anyi sauki ga mace mai haila".
Daga Abu Musa Al-Ash'ari - Allah Ya yarda da shi - ya ce: Manzon Allah - tsira da amincin Allah su tabbata a gare shi - ya ce: "Idan bawa yayi rashin lafiya ko yayi tafiya za'a rubuta masa tamkar abinda ya kasance yana aikatawa alhali yana zaman gida kuma lafiyayye".
Daga Ubayyu ɗan Ka'ab - Allah Ya yarda da shi - ya ce: Wani mutum ya kasance nesa da masallaci sama da kowa a iya sanina, kuma ya kasance ba wata sallah da take wuce shi, ya ce: Sai aka ce masa: Ko nace masa: Ai da za ka sayi jakin da zaka dinga hawan shi cikin duhu, da…
Daga Abu Huraira - Allah ya yarda da shi - wanda ya ce: Manzon Allah - tsira da amincin Allah su tabbata a gare shi - ya ce: "Idan dayanku ya tashi da daddare, Alkur'ani ya kasa hakuri a kan harshensa, kuma bai san abin da zai fada ba, don haka ya yi karya."
Daga Abu Huraira - Allah Ya yarda da shi - ya ce: Manzon Allah - tsira da amincin Allah su tabbata a gare shi - ya ce: "Kowacce gaɓa daga (jikin) mutane akwai sadaka a kanta, kowanne yinin da rana ta fito a cikin sa da (mutum) zai daidaita tsakanin mutune biyu sadaka ne…
An rawaito daga Nana Aisha -Allah ya yarda da ita- daga Annabi: "Idan dayanku yayi gyagyadi a cikin Sallah to ya kwanta har sai baccin ya tafi, saboda dayanku idan yayi Sallah yana gyangyadi bai san watakila yaje yana neman Istigfari sai ya zagi kansa (Maimakon haka)"
Daga Abu Huraira - Allah Ya yarda da shi - daga Annabi - tsira da amincin Allah su tabbata agare shi - ya ce: "Lallai Addini mai sauƙi ne, babu wanda zai tsananta cikinsa face sai ya rinjaye shi, saboda haka ku daidaita ku kusanto, ku yi bushara, ku nemi taimakon Allah…
Daga Abu Huraira - Allah ya yarda da shi - tare da isnadi: “Yayin da wani mutum yake tafiya a kan wata hanya da ta ji kishin ruwa sosai, sai ya sami wata rijiya, sai ya sha, sannan ya fito. Sai rijiyar ta sauko, ta cika takalminsa da ruwa, sannan ya rike ta a ciki har s…
Daga Ɗan Umar Allah Ya yarda da su: Lallai manzon Allah - tsira da amincin Allah su tabbata a gare shi - ya yi wa mutane huɗuba a ranar buɗe Makka, sai ya ce: "Ya ku mutane lallai Allah Ya kawar muku da wautar Jahilci da jiji da kai da iyayen da take sa su, sabo da haka…
Daga Abu Huraira - Allah Ya yarda da shi - ya ce: Manzon Allah - tsira da amincin Allah su tabbata a gare shi - ya ce: «Dukkanin gaɓa ta mutane sadaka ce gare shi, kowanne yinin da rana ta hudu a cikinsa ka daidaita tsakanin mutum biyu sadaka ne, ka taimaki mutum a dabb…
Follow any language without creating an account.

