Mazon Allah -tsira da amincin Allah- ya ji hayaniyar rigima a kofar gidansa
Daga Ummusalama -Allah ya yarda da ita- cewa Manzon Allah tsira da aminci su tabbata agare shi ya ji hayaniyar husuma a kofar gidnsa sai ya fito wajen su, yace: "ku saurara lallai Ni mutum ne, tana yiwuwa masu husuma su zo min,kuma waninku ya fi wani iya magana, sai na…

