”
#3024HadeethEnc[Ingantacce ne]
Daga Umar - Allah ya yarda da shi -: Cewa shi ya zo wurin Hajarul Aswad (Baƙin dutse) sai ya sumbace shi, sai ya ce: Lallai ni nasan cewa kai dutse ne, baka cutarwa kuma baka anfanarwa, da badan cewa ni naga Annabi - tsira da amincin Allah su tabbata agare shi - yana su…
”
#3155HadeethEnc[Ingantacce ne]
Daga Abdullah bn Abbas - Allah ya yarda da shi - wanda ya ce: Ya zo wurin Ayaynah bn Husn, sai ya sauka a kan dan dan uwansa al-Hurri bn Qais, kuma yana daga cikin wadanda Umar ya yi Allah wadai da su, kuma masu karanta shi sahabban majalisar Umar ne - Allah ya yarda da…
”
#3347HadeethEnc[Ingantacce ne]
Daga Jundub - Allah Ya yarda da shi - ya ce: Naji Annabi - tsira da amincin Allah su tabbata a gare shi - kafin mutuwarsa da (darare) biyar alhali shi yana cewa: "Lallai ni ina barranta zuwa ga Allah da ya zama ina da badadi daga cikinku, to lallai cewa Allah - Madaukak…
”
#3438HadeethEnc[Ingantacce ne]
Daga Al-Barra - Allah Ya yarda da shi -: Daga Annabi - tsira da amincin Allah su tabbata agare shi cewa shi ya fada a sha'anin mutane Madina: "Ba mai sonsu sai mumini, kuma babu mai kinsu sai munafiki, wanda ya so su Allah zai so shi, wanda ya ki su Allah Zai ki shi".
”
#4958HadeethEnc[Ingantacce ne]
Daga Abu Huraira Allah - Ya yarda da shi - Manzon Allah - tsira da amincin Allah su tabbata agare shi ya faɗa a ranar Khaibara: "Zan bada wannan tutar ga wani mutum mai ƙaunar Allah da ManzonSa, Allah zai yi buɗi ta hannayensa" Umar ɗan Khaɗɗab ya ce: Ban so shugabanci…
”
#8407HadeethEnc[Ingantacce ne]
Daga Abu Sulaiman Bn Khalid Bn Walid -Allah ya yarda da sh- ya ce:Haqiqa a Hannuna Takubba Tara sun karye a ranar yaqin Mu'ata, babu abunda ya ragu a Hannuna sai Takobin Yamani
”
#10548HadeethEnc[Ingantacce ne]
A kan A’isha ta ce: Manzon Allah - SAW- yana kwance a cikin gidana, yana bayyana cinyarsa ko kafafunsa, don haka Abubakar ya ba da izininsa kuma ya ba shi izini, kuma yana kamar wannan, sannan ya yi magana, sannan Umar ya tambaya, don haka ya ba shi izini, kuma haka ne,…
”
#10559HadeethEnc[Ingantacce ne]
Wannan ne wanda Al'arshi ya girgiza saboda shi, kuma aka buxe masa kofofin Sama, kuma Mala'iku Dubu Saba'in suka raka shi, haqiqa an mastse Matsewa, sannan aka sake shi
”
#11148HadeethEnc[Ingantacce ne]
Daga Jabir - Allah Ya yarda da shi - ya ce: Manzon Allah - tsira da amincin Allah su tabbata a gare shi - ya ce: "Duk mutumin da ya halarci (yaƙin) Badar da Hudaibiyya ba zai shiga wuta ba".
”
#11152HadeethEnc[Ingantacce ne]
Daga zaid bin Arqam- Allah ya yarda da shi - ya ce Manon Allah -tsira da Amincin Allah su tabbata a gare shi ya ce: "Ya Ubangiji ka gafartawa Mutanen Madina da "Ya'yan Mutanen Madina, da 'Ya'yan Mutanen Madina"
”
#11164HadeethEnc[Ingantacce ne]
Daga Ibn Umar -Allah ya yarda da su- cewa manzon Allah SAW ya ce: Lallain Allah ya sanya Gaskiya a Harshen Umar da kuma Zuciyarsa" Kuma Ibn Umar ya ce: Babu wani abu da zai sauka ga Mutane su faxi wani abu a cikinsa, kuma Umar yace wani abu a cikinsa: sai Qur'ani ya sau…
”
#11187HadeethEnc[Ingantacce ne]
Ankarvo daga Abu huraira ya ce: Manzon Allah SAW ya ce: "Naga Ja'afar yana tashi tare da Mala'iku a cikin Al-janna"