Maganar Manzon Allah - tsira da amincin Allah su tabbata a gare shi - kalmomi ne da kowa ya ji zai iya fahimtarsu
Daga Aisha -Allah ya yarda da ita- tace "Manzon Allah -tsira da amincin Allah- ya kasance yana kishingide kan cinya ta, yana karanta Alqur'ani alhali ina haila"

