HadeethEnc · 1.25.0
Maganar Manzon Allah - tsira da amincin Allah su tabbata a gare shi - kalmomi ne da kowa ya ji zai iya fahimtarsu
Available translations
Choose an available translation of this Hadeeth
01
Hadeeth text
Daga Aisha -Allah ya yarda da ita- tace "Manzon Allah -tsira da amincin Allah- ya kasance yana kishingide kan cinya ta, yana karanta Alqur'ani alhali ina haila"
Attribution
[Al-Tirmithi Ya Rawaito shi - Al-Nasa'i Ya Rawaito shi - Abu Daud Ya Rawaito shi - Ahmad ne ya rawaito shi]
Categories
Share
Share hadeeth
Sharing options · 0 Total shares

