Duk wanda ya 'yanta rabonsa na wani bawa to ya wajaba akansa ya cika sauran a cikin kuxinsa, idan bashi da shi sai ayi kimar bawan yayi aikin fansa
Choose an available translation of this Hadeeth
Hadeeth text
Daga Abu Huraira -Allah ya yarda da shi- daga Manzon Allah SAW ya ce: "Duk wanda ya 'yanta rabonsa na wani bawa to ya wajaba akansa ya cika sauran a cikin kuxinsa, idan bashi da shi sai ayi kimar bawan yayi aikin fansa"
Attribution
Categories
Share hadeeth
Sharing options · 0 Total shares

