Idan aka kawo abincin dare, to kufara da shi kafin ku idar da faduwar rana, kuma kada ku yi sauri daga abincin dare
Choose an available translation of this Hadeeth
Hadeeth text
Daga Anas bin Malik - Allah ya yarda da shi - cewa Manzon Allah - tsira da amincin Allah su tabbata a gare shi - ya ce: "Idan za a kawo abincin dare, fara da shi kafin ku yi sallar Magriba, kuma kada ku yi sauri da cin abincinku.
Explanation
Attribution
Categories
Share hadeeth
Sharing options · 0 Total shares

