Munkasance tare da Manzon Allah SAW a wata tafiya a cikin dare mai duhu, bamu san ina ne Al-qibla ba, saboda haka sai kowane Mutum yayi Sallah zuwa gabansa, yayin da Muka wayi gari sai mu ka faxi hakan ga Manzon Allah SAW sai aka saukar da "To ko ina kuka fuskanta to nanne Fuskar Allah ta ke"
Choose an available translation of this Hadeeth
Hadeeth text
Daga Amir Bn Rabi'a -Allah ya yarda da shi- ya ce: "Munkasance tare da Manzon Allah SAW a wata tafiya a cikin dare mai duhu, bamu san ina ne Al-qibla ba, saboda haka sai kowane Mutum yayi Sallah zuwa gabansa, yayin da Muka wayi gari sai mu ka faxi hakan ga Manzon Allah SAW sai aka saukar da "To ko ina kuka fuskanta to nanne Fuskar Allah ta ke" Baqara: 115
Attribution
Categories
Share hadeeth
Sharing options · 0 Total shares

