LITTAFIN TAMBAYOYIN KABARI GUDA UKU, da Ka’idodi guda hudu (ALKAWA’IDUL ARBA’U), da abubuwan da suke warware Musulunci (NAWAKIDUL ISLAM): Littafi ne da harshen HAUSA wanda
Assalamu alaikum wa rahmatul Lahi wa barakatuhu
Cikin falalar Allah, wannan itace sabuwar kafar ilimi (cenel na YouTube) da muka bude
cikin harshen Hausa (هوسا) https://youtube.com/@IslamMusulunci-MaahadAsSunnah?si=6JZYJlOjBxoOzuQm
domin bitar abinda muka sanya a cikinta!
Shin zai yiwu ka taimake mu wurin bitar sakwanninta da aiko mana da gyare-gyare,
da yin tarayya da mu cikin yada wannan kafar, da aike ta zuwa gruf-gruf
Allah ya sanya ta cikin ma’aunin kyawawan ayyukanku!
الهـوسـا (هَرْشَن هَوْسَ)
مناطق التحدث بها: نيجيريا، ونيجر، والبلاد المجاورة
عدد الناطقين بها: نحو ٦٥ مليوناً