"Lallai cewa su sun bani zabin sun tambaye ni suka tambaye da yawa ko ko su sanayni nayi Rowa ni kuma ba Marowaci ba ne"
"Lallai cewa su sun bani zabin sun tambaye ni suka tambaye da yawa ko ko su sanayni nayi Rowa ni kuma ba Marowaci ba ne" ....
Search and read verified Prophetic hadeeth translations, explanations, benefits, categories and source attribution. Page 73.
Smart instant results tolerate minor spelling mistakes, with every filter in one place.
"Lallai cewa su sun bani zabin sun tambaye ni suka tambaye da yawa ko ko su sanayni nayi Rowa ni kuma ba Marowaci ba ne" ....
Daga Abdullahi Dan Amr - Allah Ya yarda da su -: Cewa wani mutum ya tambayi Manzon Allah -tsira da Amincin Allah su tabbata a gare shi: Wanne aiki ne ya fi a Musulunci? ya ce: "Ka ciyar da abin ci, ka yi sallama ga wanda ka sani da wanda baka sani ba".
An rawaito daga Nana Aisha -Allah ya yarda da ita- cewa su sun yanka wata Akuya sai Annabi ya ce: "Mai ya ragu daga cikinta? -ai Akuya sai ta ce: babu abunda ya ragu a cikinta sai cinyarta sai ya ce: Dukkanta ya ragu sai Cinyarta"
Daga Abu Musa Allah Ya yarda da shi ya ce: Ma’aikin Allah tsira da amincin Allah su tabbata a gare shi ya ce: Lalle Allah Yana jinkirtawa azzalumi, har idan ya kama shi ba zai taɓa kufcewa ba)). Ya ce: Sannan ya Karanta: Kuma haka kamun Ubangijinka Yake idan ya damƙi al…
An karbo daga Abu Huraira -Allah ya yarda da shi- An tambayi Annabi game da abu mafi yawa da yake shigar da Mutane" Al-janna? ya ce: Tsoron Allah da kyawawan Halaye, kuma aka tambaye shi game da abu mafi yawa da yake jefa Mutane wuta sai ya ce Baki da Farjin su"
Daga Abu Huraira - Allah Ya yarda da shi - ya ce: Manzon Allah - tsira da amincin Allah su tabbata a gare shi - ya ce: «Dinaren da ka ciyar da shi a cikin tafarkin Allah, da dinaren da ka ciyar da shi a 'yanta wuyaye (‘yanta baiwa), da dinaren da ka yi sadaka da shi ga…
Daga Abdullahi ɗan Amr ɗan Aas - Allah Ya yarda da su - cewa Manzon Allah - tsira da amincin Allah su tabbata a gare shi - ya ce: «Haƙiƙa wanda ya miƙa wuya (ga Ubangijinsa), kuma aka azurta shi da abu kaɗan (gwargwadan buƙatarsa), kuma Allah Ya wadata shi da abin da Ya…
An rawaito daga Abdullahi Jabir Bn Samarah -Allah ya yarda da su- ya ce:"Na kasance ina Sallah tare da Annabi -Amincin Allah a gare shi- Salloli Sallarsa ta kasance tsakatsaki ce haka Hudubarsa tsakatsaki ce"
Daga Abdullahi Ɗan Amr - Allah Ya yarda da su - cewa Manzon Allah - tsira da amincin Allah su tabbata a gare shi - ya ce: "Dukkaninku masu kiwone to abin tambayane daga abinda yake kiwonta, shugaban mutane mai kiwo ne shi abin tambayane game da su, mutum mai kiwone ga i…
Daga Abdullahi Dan Iyas - Allah Ya yarda da shi - ya ce: Manzon Allah - tsira da amincin Allah su tabbata a gare shi - ya ce: «Kada ku daki bayin Allah mata» sai Umar ya zo wurin Manzon Allah - tsira da amincin Allah su tabbata agare shi - sai ya ce: Mata sun yi wa maz…
An rawaito daga Mu'az bn Jabal -Allah ya yarda da shi- daga Annabi "Wata Mace bata taba Cutar Mijinta a Duniya ba sai Matar sa ta Hur Al'aini ta ce kada ki cuce shi Allah ya tsine miki saboda a wajenki bako ne ya kusa da ya rabu dake zuwa gare mu"
An rawaito daga Asma'a Bnt Abubakar Al-Siddeq -Allah ya yarda da su- ta ce Manzon Allah -Amincin Allah su tabbata a gae shi- ya ce da ni:
Follow any language without creating an account.