”
#4295HadeethEnc[Ingantacce ne]
Daga Abu Huraira - Allah Ya yarda da shi - daga Annabi - tsira da amincin Allah su tabbata a gare shi - ya ce: "Ku barni a abinda na bar muku, kaɗai waɗanda ke gabaninku sun halaka ne da tambayarsu da kuma saɓawarsu ga annabawansu, idan na haneku daga wani abu to ku nui…
”
#4296HadeethEnc[Ingantacce ne]
Daga Anas, Allah ya yarda da shi, ya ce: Na ga Manzon Allah - tsira da amincin Allah su tabbata a gare shi - yana zaune a daure, yana cin dabino.
”
#4297HadeethEnc[Ingantacce ne]
Daga Abu Ramtha al-Taymi - yardar Allah ta tabbata a gare shi - ya ce: Na ga Manzon Allah - tsira da amincin Allah su tabbata a gare shi - tare da koren tufafi biyu a kansa.
”
#4299HadeethEnc[Ingantacce ne duka Riwayoyin nasa guda biyun]
Daga Abu Qatada al-Ansari da Ibn Abi Wafa - Allah ya yarda da su - a cikin isnadi cewa: “Na karshensu ya shayar da mutane”.
”
#4301HadeethEnc[Ingantacce ne]
A kan Ummu Thabit, kabshah ta 'yar Thabit,' yar'uwar Hasan bn Thabit - yardar Allah ta tabbata a gare su - ta ce: Manzon Allah - tsira da amincin Allah su tabbata a gare shi - ya zo wurina ya sha wani kwano, ya rataye shi a tsaye, sannan na sanya shi a cikin bakin.
”
#4302HadeethEnc[Tirmizi ya ce Hadisi ne Hasan]
Daga Abu Zarr, Jundubu Ibnu Junadata, da Abu Abdurrahman, Mu'azu Ibnu Jabal - Allah Ya yarda da su - daga Manzon Allah - tsira da amincin Allah su tabbata agare shi - ya ce: «Ka ji tsoron Allah a duk inda kake, kuma ka bi munanan (ayyuka) da kyakkyawa zai shafe shi, ka…
”
#4303HadeethEnc[Ingantacce ne a baki dayan hanyoyin sa]
Daga Mu'az Bin Jabal -Allah Ya yarda da shi - ya ce: Na kasance tare da Annabi - tsira da amincin Allah su tabbata agare shi - a wata tafiya, sai na wayi gari wata rana a kusa da shi alhali mu muna tafiya, sai na ce: Ya Manzon Allah ka bani labarin aikin da zai shigar d…
”
#4304HadeethEnc[Ingantacce ne]
Daga Abu Bakrata - Allah Ya yarda da shi - ya ce: Na ji Manzon Allah - tsira da amincin Allah su tabbata a gare shi - yana cewa: "Idan musulmai biyu suka haɗu da takubbansu, to, wanda ya kashe da wanda aka kashe suna cikin wuta", sai na ce: Ya Manzon Allah, wannan mai k…
”
#4307HadeethEnc[Nawawi ya ce: Hadisi ne mai kyau]
Daga Abul Abbas Sahlu ibnu Sa'ad al-Sa'idi - Allah Ya yarda dashi - ya ce: Wani mutum ya zo wurin Annabi - tsira da amincin Allah su tabbata agare shi -, sai ya ce: Ya Manzon Allah, ka shiryar da ni akan aikin da idan na aikata shi Allah zai soni mutane ma za su so ni,…
”
#4308HadeethEnc[Ingantacce ne]
Daga Nawwas ɗan Sam'an alAnsari - Allah Ya yarda da shi ya ce: Na tambayi Manzon Allah - tsira da amincin Allah su tabbata agare shi - daga aikin alheri da kuma zunubi, sai ya ce: "Aikin alheri (shi ne) kyakkyawar ɗabi'a, zunubi kuma abinda ya sosu a cikin ƙirji, kuma k…
”
#4309HadeethEnc[Ingantacce ne]
Daga Tamim al-Dari - Allah Ya yarda da shi - cewa Annabi - tsira da amincin Allah su tabbata a gare shi - ya ce: "Addini nasiha ne" Muka ce; ga wa? Ya ce; "Ga Allah da littafinsa, da Manzonsa, da shugabannin musulmai da dukkaninsu".
”
#4311HadeethEnc[Ingantacce ne]
Daga Nana A'isha - Allah Ya yarda da ita - daga Annabi - tsira da amincin Allah su tabbata a greshi - ya ce: «Shayarwa tana haramta dukkan abin da haihuwa take haramtawa».