”
#5439HadeethEnc[Ingantacce ne]
Daga Jariri ɗan Abbdullah - Allah Ya yarda da shi - ya ce: Manzon - Allah tsira da amincin Allah su tabbata a gareshi - ya ce: "Wanda ba ya jin ƙan mutane Allah - Mai girma da ɗaukaka - ba zai ji ƙansa ba".
”
#5440HadeethEnc[Ingantacce ne]
Daga Abu Hurairah, Allah ya yarda da shi, wanda ya ce: Annabi - tsira da amincin Allah su tabbata a gare shi - ya karbi Al-Hassan bin Ali - Allah ya yarda da su - da Al-Aqraa bin Habees, sannan Al-Aqraa ya ce: Ina da ‘ya’ya goma, don haka na karba - Allah ya yi tsira da…
”
#5476HadeethEnc[Hasan ne kuma Ingantacce]
Daga Abu Huraira - Allah Ya yarda da shi - ya ce: An tambayi Manzon Allah - tsira da amincin Allah su tabbata a gareshi - game da mafi yawan abin da yake shigar da mutane aljanna, sai ya ce: "Tsoron Allah da kyawawan ɗabi'u", kuma an tambayeshi game da mafi yawan abin d…
”
#5478HadeethEnc[Ingantacce ne]
Daga Abdullahi ɗan Umar - Allah Ya yarda da su - ya ce: Annabi - tsira da amincin Allah su tabbata a gareshi - ya ji wani mutum yana yi wa ɗan uwansa wa'azi game da kunya, sai ya ce: "Kunya tana daga imani".
”
#5494HadeethEnc[Sanadi nsa Hasan ne]
Daga Abu Hurairah, Allah ya yarda da shi, a kan manzon Allah - tsira da amincin Allah su tabbata a gare shi - wanda ya ce: "Mumini madubin dan uwansa mumini ne".
”
#5497HadeethEnc[Ingantacce ne]
Daga Iyad ɗan Himar ɗan uwan Mujashi'i - Allah Ya yarda da shi - ya ce: Wata rana Manzon Allah - tsira da amincin Allah su tabbata agare shi - ya tsaya a cikinmu yana mai yin huɗuba, sai ya ce: Sai ya koro hadisin kuma a cikinsa: «Lallai Allah Ya yi mini wahayi cewa ku…
”
#5500HadeethEnc[Hasan ne ta wani Sanadin]
An karbo daga Abu Huraira -Allah ya yarda da shi- ya ce: Manzon Allah tsira da Amincin Allah su tabbata a gare shi- ya ce: "Lallai ku ba aku iya gansar da Mutane da Dukiyoyinku ba, sai dai aku iya gamsar da su da sakin Fuska da kyawawan Dabi'u"
”
#5504HadeethEnc[Ingantacce ne]
Daga Abdullahi Dan Mas’ud - Allah Ya yarda da shi - ya ce: Manzon Allah - tsira da amincin Allah su tabbata agare shi - ya ce: "Na hore ku da gaskiya, saboda gaskiya tana shiryarwa zuwa ga aikin alheri, kuma lallai aikin alheri yana shiryarwa zuwa ga Aljanna, kuma mutum…
”
#5514HadeethEnc[Ingantacce ne]
Daga Abu Al-darda - Allah Ya yarda da shi - daga Annabi - tsira da amincin Allah su tabbata a gatreshi - ya ce: "Wanda ya kare mutuncin ɗan uwansa Allah Zai kare fuskarsa daga wuta a ranar al-ƙiyama".
”
#5545HadeethEnc[Ingantacce ne]
Daga Sa’ad Ɗan Abu Waƙƙas, Allah Ya yarda da shi, ya ce: Na ji Ma’aikin Allah tsira da amincin Allah su tabbata a gare shi yana cewa: Lalle Allah Yana son bawa mai tsoronSa, wanda ya wadatu, mai ɓoye kansa.
”
#5792HadeethEnc[Hasan ne]
Daga Abu Huraira - Allah Ya yarda da shi - ya ce: Manzon Allah - tsira da amincin Allah su tabbata a gare shi - ya ce: Mafi cikar muminai a imani shi ne mafificinsu a kyawawan ɗabi’u, mafificinku shi ne mafificinku ga iyalinsa.
”
#5793HadeethEnc[Hasan ne ta wani Sanadin]
An rawaito daga Abu Umama Iyyas Bn Sa'alaba Al-ansari Al-harisi -Allah ya yarda da shi- ya ce: wasu daga Sahabban Annabi sun anbaci Duniya a gabansa, sai Manzon Allah ya ce: "Yanzui bakwa ji ? yanzu bakwa ji? Lallai Kaskantar da kai yana daga cikin Imani,Lallai Kaskanta…