”
#6765HadeethEnc[Ingantacce ne]
Daga Tarik Ɗan Ashyam al’Ashja’i, Allah Ya yarda da shi, ya ce: Na ji Ma’aikin Allah tsira da amincin Allah su tabbata a agare shi yana cewa: Duk wanda ya ce: Babu abin bautawa da gaskiya sai Allah, ya kuma kafircewa abin da ake bautawa koma bayan Allah, to, dukiyarsa d…
”
#8315HadeethEnc[Ingantacce ne]
Daga Anas ɗan Malik - Allah Ya yarda da shi - daga Annabi - tsira da amincin Allah su tabbata a gare shi - ya ce: Allah - Maɗaukakin sarki - Zai cewa mafi ƙanƙantar 'yan wuta azaba a ranar lahira: Shin da ace duk abinda ke cikin ƙasa naka ne shin zaka fanshi kanka da sh…
”
#8918HadeethEnc[Ingantacce ne]
Daga Nana A'isha - Allah Ya yarda da ita - ta ce: Wasu mutane sun tambayi Ma’aikin Allah tsira da amincin Allah su tabbata a gare shi dangane da bokaye, sai Ma’aikin Allah tsira da amincin Allah su tabbata a gare shi ya ce: "Su ba komai ba ne". Suka ce: Ya Ma’aikin Alla…
”
#8928HadeethEnc[Ingantacce ne]
An rawaito daga Buraida -Allah ya yarda da shi- daga Annabi:"Cewa Annabi tsira da Amincin Allah su tabbata agareshi ya kasance baya Mummunan zato"
”
#8947HadeethEnc[Ingantacce ne]
Daga Ibn Umar - Allah ya yarda da shi - cewa Manzon Allah - tsira da amincin Allah su tabbata a gare shi - ya ce: "Waɗanda suke yin waɗannan hotunan za a azabtar da su ranar tashin kiyama. Za a ce musu: Ku rayu abin da kuka halitta."
”
#8950HadeethEnc[Ingantacce ne]
Daga Abu Ɗalha - Allah Ya yarda da shi - daga Manzon Allah - tsira da amincin Allah su tabbata a gare shi - ya ce: "Mala'iku ba sa shiga gidan da yake akwai kare ko hoto a cikinsa".
”
#8959HadeethEnc[Ingantacce ne]
Daga Abdurrahman ɗan Samura - Allah Ya yarda da shi - ya ce: Manzon Allah - tsira da amincin Allah su tabbata a gare shi - ya ce: "Kada ku yi rantsuwa da ɗagutai, ko da iyayenku".
”
#10094HadeethEnc[Ingantacce ne]
Daga Abu Huraira - Allah ya yarda da shi - ya ce: Mun kasance muna zaune a gefen manzon Allah - tsira da amincin Allah su tabbata agare shi -, a tare damu akwai Abubakar, da Umar a cikin wasu mutane, sai manzon Allah - tsira da amincin Allah su tabbata agare shi - ya mi…
”
#10645HadeethEnc[Ingantacce ne]
Daga Abu Sa'id Al-Khudri -Allah ya yarda da shi- "Baki xayan Qasa Masallaci ce sai dai Maqabarta da kuma Banxaki"
”
#10647HadeethEnc[Ingantacce ne]
Daga Abu Marsad Alghanawi - Allah Ya yarda da shi - ya ce: Manzon Allah - tsira da amincin Allah su tabbata a gare shi - ya ce: Kada ku zauna a kan kaburbura, kada kuma ku yi Sallah kuna kallonsu.
”
#10887HadeethEnc[Ingantacce ne]
Daga Nana Aisha Uwar Muminai - Allah ya yarda da ita -: Cewa Ummu Salama ta gayawa Annabi - tsira da amincin Allah su tabbata agare shi - cewa ta ga wata coci a kasar Habasha, ana kiranta Mariya, sai ta fadi duk abubuwan da ta gani a can na Hotuna, sai Manzon Allah - ts…
”
#65007HadeethEnc[Ingantacce ne]
Daga Mu'az - Allah Ya yarda da shi - ya ce: Na kasance a bayan Annabi - tsira da amincin Allah su tabbata agare shi - akan wani jaki ana ce masa Ufair, sai ya ce: "Ya Mu'az, shin kasan hakkin Allah akan bayin Sa, kuma menene hakkin bayi ga Allah?", sai na ce: Allah da M…