Ma’aikin Allah tsira da amincin Allah su tabbata a gare shi ya kasance ya fi kowa kyawawan ɗabi’u
Daga Anas Dan Malik - Allah Ya yarda da shi - ya ce: Ma’aikin Allah tsira da amincin Allah su tabbata a gare shi ya kasance ya fi kowa kyawawan ɗabi’u.
Books saved in this browser.
Loading favorites…
Tap the heart on any book card to save it here.
Search and read verified Prophetic hadeeth translations, explanations, benefits, categories and source attribution. Page 3.
Smart instant results tolerate minor spelling mistakes, with every filter in one place.
Daga Anas Dan Malik - Allah Ya yarda da shi - ya ce: Ma’aikin Allah tsira da amincin Allah su tabbata a gare shi ya kasance ya fi kowa kyawawan ɗabi’u.
An rawaito daga Abu Huraira -Allah ya yarda da shi- Zuwa ga Annabi: "Da za'a gayyaceni zuwa kafar Akuya ko cinya zan amsa
Daga Nana Aisha Uwar Muminai - Allah Ya yarda da ita - cewa ita ta ce: Ba'a taɓa ba wa Manzon Allah - tsira da amincin Allah su tabbata agare shi - zabi ba tsakanin abubuwa biyu face sai ya zaɓi mafi sauƙinsu, matuƙar bai kasance saɓo ba, idan ya kasance saɓo ne to ya k…
An rawaito daga Nana Aisha -Allah ya yarda da ita- zuwa ga Annabi: "Annabi SAW bai taba dukan wani abu ba da Hannunsa, ko Wata Mata Ko Baron gida, sai fagen Jahadin daukaka Addinin Allah, sai dai in an keta Hurumin Allah, Sai yayi Hukunci sabida Allah Madaukaki."
Sa’ad Ɗan Hisham Ɗan Amir ya ce: A Lokacin da ya zo wurin Nana Aisha Allah Ya yarda da ita: Ya uwar Muminai! Ki ba ni bayani kan ɗabi’un Manzon Allah tsira da amincin Allah su tabbata a gare shi, sai ta ce: A she ba ka kasance kana karanta Alƙur’ani ba ?? Na ce: Ina kar…
Daga Abdullahi Bn Al-Shakhir -Allah ya yarda da shi- ya ce: "Naga Manzon Allah SAW yana Sallah a cikin qirjinsa da wani Ruri Kamar Rurin Dutsen Niqa saboda Kuka SAW"
Daga Abu Zaid Bn Akhxab -Allah ya yarda da shi- ya ce: "Manzon Allah SAW ya shafi Hannunsa a fuskarsa kuma yayi mun Addu'a , sai ya rayu shekara xari da Ashirin kuma babu komai a kansa sai 'Yan gasuka kaxan farare"
Daga Anas -Allah ya yarda da shi- Cewa Wata mata tana da wata damuwa a hankalinta, sai ta ce ya manzon Allah lallai ni ina da wata buqata a wajenka, sai ya ce: " Babar Wane, kalli ko wane hanyoyi kika so, har in biya miki bukatarki sai ya keve da ita a Hanya har ta gama…
Daga Anas Bn Malik -Allah ya yarda da shi- ya ce: Manzon Allah SAW ya yi Hajji akan tsohon Siddi, da shinfixa wacce bata wuce Dirhami Huxu ba ko batama kai ba sannan ya ce: "Ya Ubangiji ina rokonka hajji ba don ganin idon Mutane ba ko don Mutane suji"
Daga Anas -Allah ya yarda da shi- ya ce: "Babu wani Mutum da yafi manzon Allah SAW soyuwa a gare su, kuma sun kasance idan suka ganshi basa miqewa saboda saninsu da yanaqin hakan"
Daga Jabir -Alla ya yarda da shi- ya ce: "Manzon Allah SAW yazo dubani ba tare da ya hau Alfadari ba ko Doki"
Daga Yusuf Bn Abdullahi Bn Salam -Allah ya yarda da su - Manzon Allah SAW ya kirani da Yusuf kuma ya zaunar da ni kan cinyarsa
Follow any language without creating an account.

