”
#5819HadeethEnc[Ingantacce ne]
Daga Abdullahi Ɗan Amr - Allah Ya yarda da su - cewa Manzon Allah - tsira da amincin Allah su tabbata a gare shi - ya ce: "Dukkaninku masu kiwone to abin tambayane daga abinda yake kiwonta, shugaban mutane mai kiwo ne shi abin tambayane game da su, mutum mai kiwone ga i…
”
#5956HadeethEnc[Ingantacce ne]
An rawaito daga Bn Abbas Allah ya yarda da sh zuwa ga Annabi "Mafi Al-kairin Sahabbai guda hudu ne, Mafi Al-khairin Saraya kuma guda Dari hudu, kuma mafi Al-kairin Rundunar yaki Dari Hudu, Kuma ba za'a taba rinjayar Dubu goma Sha biyu ba daga 'yan Kadan"
”
#5971HadeethEnc[Ingantacce ne]
An rawaito daga Jabir Bn Abdullah -Allah ya yarda da su- "Manzon Allah ya Kasance, yana jinkirtawa a bayan Matafiya, Saboda ya taimakawa Rarrauna, Kuma ya dauke shi kuma yayi Masa Addu'a"
”
#6368HadeethEnc[Ingantacce ne]
Daga Abu Huraira -Allah ya yarda da shi- yace: "(Na Hore ku da ji da kuma biyayya cikin Matsuwarka da kuma Yalwatarka, da cikin jin dadi da kuma rashin jin dadinka, kuma kankarar lada ne a gareka)
”
#6369HadeethEnc[Ingantacce ne]
Daga Ibn Umar -Allah ya yarda da su- "Mun kasance Muna yiwa Annabi SAW Mubaya'a kan ji dabiyayya, yana cewa da mu cikin abunda zaku iya"
”
#6370HadeethEnc[Ingantacce ne]
Yana kan mutum musulmi ji da kuma da’a a cikin abin da yake so ko yake ki sai dai in an umarce shi da sabo, to idan an umarce shi da sabo to babu ji kuma babu da’a, kuma ya ce kadai ana da’a ne a cikin abin da shari ta san da shi
”
#6371HadeethEnc[Hasan ne]
Daga ABu Barah: -Naji Manzon Allah yana cewa: "Duk wanda ya wulakanta Shugaba to Allah sai ya Wulakanta shi"
”
#6382HadeethEnc[Ingantacce ne]
An rawaito daga Anas Bn Malik -Allah ya yarda da shi- Manzon Allah SAW ya ce:"Kuji kuma Kub,i koda kuwa kuwa Bawa Bahabashe aka Shugabantar muku, Kai kace kansa gudaddajin Zabibi ne"
”
#6383HadeethEnc[Ingantacce ne]
An rawaito daga Abu Huraira -Allah ya yarda da shi- zuwa ga Annabi: "Duk wanda ya bini to hakika yabi Allah, kuma duk wanda ya Sabamun to hakika ya sabawa Allah, kuma duk wanda yabi Sugabansa to hakika ya bini, kuma duk wanda ya Sabawa Shugaba to hakika ya sabamun"
”
#6384HadeethEnc[Ingantacce ne]
Daga Auf Bn Malik -Allah ya yarda da shi- zuwa ga Annabi: "Mafiyan Shuwagabanninku su ne wadan da kuke son su kuma suma suke sonku, kuke sadawa da su kuma suma suke saduwa, Mafi Sharrin Suwagabannninku su ne wadanda kuke kinsu suke kinku, kuke La'antarsu suma suna la'an…
”
#6980HadeethEnc[Ingantacce ne]
Daga Muhammadu Bn Zaid cewa wasu Mutane sunce da kakansa Abdullahi Bn Umar -Allah ya yarda da su- "Mu muna shiga ga Shugabanninmu sau Mu gaya musu Sacanin abunda Muke faca idan muka futo daga Wurinsu, sai ya ce: Mu muna qirga wannan cikin Munafunci a lokacin Manzon Alla…
”
#58218HadeethEnc[Ingantacce ne]
Daga Abu Huraira - Allah Ya yarda da shi - daga Annabi - tsira da amincin Allah su tabbata a gare shi - ya ce: "Duk wanda ya fita daga biyayya, ya kuma rabu da jama'a sai ya mutu, to, ya mutu irin mutuwar Jahiliyya, wanda ya yi yaƙi ƙarƙashin makauniyar tuta, yana fushi…