”
#8947HadeethEnc[Ingantacce ne]
Daga Ibn Umar - Allah ya yarda da shi - cewa Manzon Allah - tsira da amincin Allah su tabbata a gare shi - ya ce: "Waɗanda suke yin waɗannan hotunan za a azabtar da su ranar tashin kiyama. Za a ce musu: Ku rayu abin da kuka halitta."
”
#8950HadeethEnc[Ingantacce ne]
Daga Abu Ɗalha - Allah Ya yarda da shi - daga Manzon Allah - tsira da amincin Allah su tabbata a gare shi - ya ce: "Mala'iku ba sa shiga gidan da yake akwai kare ko hoto a cikinsa".
”
#8951HadeethEnc[Ingantacce ne]
Daga Abu Huraira Allah - Ya yarda da shi - cewa Manzon Allah - tsira da amincin Allah su tabbata agare shi ya ce: "Mala'iku ba sa tafiya da ayarin da a cikinsa akwai kare ko ƙararrawa".
”
#8959HadeethEnc[Ingantacce ne]
Daga Abdurrahman ɗan Samura - Allah Ya yarda da shi - ya ce: Manzon Allah - tsira da amincin Allah su tabbata a gare shi - ya ce: "Kada ku yi rantsuwa da ɗagutai, ko da iyayenku".
”
#8964HadeethEnc[Ingantacce ne]
Daga Buraidah - Allah Ya yarda da shi - ya ce: Manzon Allah - tsira da amincin Allah su tabbata a gare shi ya ce -: "Wanda ya rantse da amana to baya daga cikinmu".
”
#10094HadeethEnc[Ingantacce ne]
Daga Abu Huraira - Allah ya yarda da shi - ya ce: Mun kasance muna zaune a gefen manzon Allah - tsira da amincin Allah su tabbata agare shi -, a tare damu akwai Abubakar, da Umar a cikin wasu mutane, sai manzon Allah - tsira da amincin Allah su tabbata agare shi - ya mi…
”
#10095HadeethEnc[Ingantacce ne]
Daga Umar Ibnul Khaɗɗab - Allah Ya yarda da shi -: Wasu ribatattu sun zo wa Annabi - tsira da amincin Allah su tabbata agare shi -, sai ga wata mace daga cikin ribatattun nonanta yana zuba tana shayar da ɗanta, sai ga shi ta samu wani yaro a cikin ribatattun sai ta ɗauk…
”
#10098HadeethEnc[Ingantacce ne]
Daga Anas Ɗan Malik Allah Ya yarda da shi Annabi tsira da amincin Allah su tabbata a gare shi, Mu’azu yana bayan shi a kan jaki, Ya ce: Ya Mu’azu Ɗan Jabal!!)). Ya ce: Amsawarka bayan Amsawarka Ya Ma’aikin Allah da taimakawa bayan taimakawa, Ya ce; Ya "Mu’azu" Ya ce: Am…
”
#10100HadeethEnc[Ingantacce ne]
Daga Abu Huraira - Allah ya yarda da shi - tare da isnadi: “Yayin da wani mutum yake tafiya a kan wata hanya da ta ji kishin ruwa sosai, sai ya sami wata rijiya, sai ya sha, sannan ya fito. Sai rijiyar ta sauko, ta cika takalminsa da ruwa, sannan ya rike ta a ciki har s…
”
#10101HadeethEnc[Ingantacce ne]
Daga Abdullahi Dan Amr - Allah Ya yarda da su - cewa Annabi - tsira da amincin Allah su tabbata agare shi - ya ce: "Musulmi shi ne wanda musulmai suka kubuta daga harshensa da hannunsa, wanda ya yi hijira shi ne wanda ya kauracewa abinda Allah Ya yi hani daga gare shi "…
”
#10105HadeethEnc[Ingantacce ne]
Daga Anas -Allah ya yarda da shi- zuwa ga Manzon Allah: "Lallai kafiri idan ya aikata Kyakkyawan aiki, sai a ciyar da shi Abinci a Duniya, Kuma Mumini Saboda Allah yana masa tanadin Kyawawan lada a Lahira, kuma ya bibiye shi da arziki a cikin Duniya kan biyayyarsa"
”
#10115HadeethEnc[Ingantacce ne]
Daga Mu'awiya -Allah Ya yarda da shi- ya ce: Na ji Manzon Allah - tsira da amincin Allah su tabbata a gare shi - yana cewa: "Ladanai sune mafiya tsawon wuyaye a ranar alƙiyama".