”
#3145HadeethEnc[Ingantacce ne]
Daga Zainab 'yar Jahsh - Allah Ya yarda da ita - cewa Annabi - tsira da amincin Allah su tabbata agare shi - ya shiga gurinta a firgice yana cewa; "Babu abin bautawa da gaskiya sai Allah, azaba ta tabbata ga larabawa daga sharrin da ya kusanto, a yau an buɗe katangar Ya…
”
#3287HadeethEnc[Hasan ne ta wani Sanadin]
Dag Mu'az -Allah ya yarda da shi- zuwa ga Manzon Allah: "Duk wanda ya haxiye fushi, kuma yana da ikon ya ya rama, Allah zai kirawo shi a cikin Mutane a Ranar Al-qiyama ya zava Masa daga cikin Matan Hurul-Aini abunda ya so"
”
#3369HadeethEnc[Ingantacce ne]
Daga Abu Hurairah - Allah ya yarda da shi - da isnadi: “Lallai, Allah madaukaki yana cewa a ranar kiyama: Ina wadanda suke kauna a cikin Mai girma na? A yau zan yi musu inuwa a cikin inuwa ta, rana babu wata inuwa sai tawa. ”
”
#3375HadeethEnc[Hasan ne]
Daga Abdullahi ɗan Mas’ud - Allah Ya yarda da shi - ya ce: Na ji Manzon Allah - tsira da amincin Allah su tabbbat a gare shi - yana cewa: "Lallai cewa yana daga mafi sharrin mutane wadanda alkiyama zata riske su alhali suna raye, da wanda yake rikon kaburbura masallatai…
”
#3387HadeethEnc[Ingantacce ne]
A kan Abdullah bn Omar - Allah ya yarda da su duka - ya kuma tashe shi: "Allah Mai xaukaki zai naxe sammai da a ranar Al-qiyama sannan ya xaukesu da Hannunsa na Dama sannan ya ce: Ni ne Mai Mulki ina masu jabberanci? kuma sannan sai naxe qasa ma da Hannunsa na Hagu sann…
”
#3393HadeethEnc[Ingantacce ne]
Daga Anas Dan Malik - Allah ya yarda da shi - an daga hadisin zuwa ga Annabi, Annabi tsira da aminci su tabbata a gare shi ya bada labari cewa: " shi zai zo y yi sujjada ga Ubangijinsa ya kuma yi godiya [ba da ceto zai fara ba] , sai a ce da shi: " Dago kanka ka fada za…
”
#3417HadeethEnc[Ingantacce ne]
Daga Ubada - Allah Ya yarda da shi - cewa Annabi - tsira da amincin Allah su tabbata agare shi - ya ce: "Wanda ya shaida cewa babu abin bautawa da gaskiya sai Allah Shi kadai baShi da abokin tarayya, kuma Annabi Muhammadu bawanSa ne kuma ManzonSa ne, kuma Annabi Isa baw…
”
#3508HadeethEnc[Ingantacce ne]
Daga Muadh bn Jabal - yardar Allah ta tabbata a gare shi - a kan manzon Allah - salati da amincin Allah su tabbata a gare shi - cewa ya ce: "Allah mai girma da daukaka ya ce: Wadanda suka yi ni'ima a cikin Jalali suna da ayoyin haske da annabawa da shahidai za su so."
”
#3554HadeethEnc[Ingantacce ne]
Daga Abu Sa'idul Khudri - Allah Ya yarda da shi - cewa Manzon Allah - tsira da amincin Allah su tabbata agare shi - ya ce: «Idan aka ajiye jana'iza (gawa) maza suka ɗauketa akan kafadinsu idan ta kasance ta gari ce zata ce: Ku kaini, idan ba ta gari ba ce kuwa zata ce:…
”
#3573HadeethEnc[Ingantacce ne]
Daga Harisa ɗan Wahb alKhuza'i - Allah Ya yarda da shi - ya ce: Na ji Annabi - tsira da amincin Allah su tabbata agare shi - yana cewa: "Shin ba zan baku labarin 'yan aljanna ba? Duk mai rauni da ake rainawa, da zai rantse da Allah zai kuɓutar da shi, shin ba zan baku l…
”
#3624HadeethEnc[Ingantacce ne]
Daga Abu Huraira - yardar Allah ta tabbata a gare shi - cewa Manzon Allah - tsira da amincin Allah su tabbata a gare shi - ya ce: "Akwai matakai dari a cikin Aljanna da Allah ya tanadar wa mujahidai a tafarkin Allah, tsakanin sahu biyu kamar tsakanin sama da kasa."
”
#3776HadeethEnc[Ingantacce ne]
Daga Abu Hurairah - yardar Allah ta tabbata a gare shi - a kan manzon Allah - tsira da amincin Allah su tabbata a gare shi - wanda ya ce: “Bari babban mutum mai kiba ya zo ranar tashin kiyama, kuma ba zai yi zina da Allah ba kamar reshen sauro.