Babu sauran Hijira bayan ancigarin Makka da yaki sai dai akwai Jahadi da Niyya, kuma idan aka nemi ku futo yaki to futo
Daga Abdullahi Dan Abbas Allah ya yyarda da shi ya ce: Manzon Allah ya ce Ranar bude Makka: "Babu sauran Hijira bayan ancigarin Makka da yaki sai dai akwai Jahadi da Niyya, kuma idan aka nemi ku futo yaki to futo, kuma ya ce: Ranar bude Lallai cewa wannan garin Allah ya…

