”
#1751HadeethEnc[Ingantacce ne]
Daga Ummu Aɗiyya - Allah Ya yarda da ita - ta ce: Ɗaya daga cikin ’ya’yan Annabi - tsira da amincin Allah su tabbata agare shi mata - ta rasu, sai Annabi - tsira da amincin Allah su tabbata agare shi - ya fita sai ya ce: «Ku wanketa sau uku, ko sau biyar, ko sama da hak…
”
#2944HadeethEnc[Ingantacce ne]
Daga Bara’u ɗan Azib -Allah Ya yarda da shi - ya ce: Manzon Allah - tsira da amincin Allah su tabbata agare shi - ya umarce mu da abubuwa guda bakawai, kuma ya hanemu da abubuwa bakwai: Ya umarcemu da duba mara lafiya, da raka jana’iza, da gaida mai atishawa, da kuma ku…
”
#3109HadeethEnc[Ingantacce ne]
Daga Abu Huraira - Allah Ya yarda da shi - daga Annbai - tsira da amincin Allah su tabbata agare shi - ya ce: "Ku yi gaggawa da jana'iza, idan ta gari ce to alheri kuke kaita gare shi, idan kuma koma bayan haka ne, to sharri ne kuke sauke shi daga wuyayenku".
”
#3228HadeethEnc[Ingantacce ne]
Daga Ummu Aɗiyya - Allah Ya yarda da ita - ta ce: An hanamu bin jana'iza, amma ba'a ƙarfafa hanin a kanmu ba.
”
#3446HadeethEnc[Ingantacce ne]
Daga Ibn Shamasa Al-Mahri, ya ce: Omar bin Al-Aas - Allah ya yarda da shi - ya halarci mu yayin da yake cikin mutuwa, sai ya yi kuka mai tsawo, kuma ya juyar da fuskarsa zuwa bango, sai ya sanya dansa ya yi masa salla, don haka ya sanya dansa ya yi masa salla. Shin Manz…
”
#4849HadeethEnc[Ingantacce ne]
Daga Abu Burdah ɗan Abu Musa - Allah Ya yarda da shi - ya ce: Abu Musa ya yi ciwo ciwo mai tsanani, sai ya suma alhali kansa yana cikin ɗakin wata mata daga iyalansa, bai samu damar da zai dawo mata da komai ba, lokacin da ya farka, ya ce: Ni na kuɓuta (na barranta) dag…
”
#5022HadeethEnc[Ingantacce ne]
Daga Wahathah bn Al-Asqa - yardar Allah ta tabbata a gare shi - tare da isnadi: "Manzon Allah - Salatin Allah da amincin Allah su tabbata a gare shi - ya yi mana addu'a a kan wani mutum Musulmi, kuma na ji yana cewa:" Ya Allah, dan-haka dan haka-yana cikin kariyarka da…
”
#5026HadeethEnc[Ingantacce ne]
Daga Anas, yardar Allah ta tabbata a gare shi: cewa: Manzon Allah - tsira da amincin Allah su tabbata a gare shi - ya hau kan dansa Ibrahim - yardar Allah ta tabbata a gare shi - alhali yana iyakar kokarinsa, don haka idanun Manzon Allah - tsira da amincin Allah su tabb…
”
#5209HadeethEnc[Ingantacce ne]
Daga Samurata Dan Jundub Allah ya yarda da shi yace: "Na yi salla ga wata mata data rasu a dalilin nifasinta a bayan Annabi tsira da aminci su tabbata a gare shi- sai ya tsaya a tsakkiyarta".
”
#5319HadeethEnc[Ingantacce ne]
Daga Nana Aisha: "allai cewa Annabi anyi masa likafani a cikin kaya farare na Yaman, kuma babu Riga ko Rawani"
”
#5364HadeethEnc[Ingantacce ne]
Daga A'isha - Allah Ya yarda da ita - ta ce: Manzon Allah - tsira da amincin Allah su tabbata a gareshi - ya ce: "Kada ku zagi matattu; domin cewa sun iso zuwa abin da suka gabatar".
”
#5379HadeethEnc[Ingantacce ne]
Daga Nana A'isha Uwar muminai - Allah Ya yarda da ita - ta ce: Manzon Allah - tsira da amincin Allah su tabbata agare shi - ya faɗa a cikin rashin lafiyarsa wacce bai tashi daga gareta ba: «Allah Ya tsinewa Yahudawa da Nasara, sun riƙi ƙaburburan Annabwansu (a matsayin)…