Farkon abinda aka fara wa Manzon Allah - tsira da amincin Allah su tabbata agare shi - da shi na wahayi shi ne kyakkyawan mafarki a cikin barci
Daga Nana Aisha Uwar muminai - Allah Ya yarda da ita - cewa ita ta ce: Farkon abinda aka fara wa Manzon Allah - tsira da amincin Allah su tabbata agare shi - da shi na wahayi shi ne kyakkyawan mafarki a cikin barci, ya kasance ba ya ganin mafarki sai ya zo masa kwatankw…

