Lallai Allah yayi Umarni ga Manzonsa kuma baiyi Umarni ga ku ba, kuma nima din anyi mun Izinin wani lokaci ne na rana kawai, kuma wannan Haramcin ya dawo bayan nan yau kamar yadda Haramcin yake a jiya. to wanda yaji ya gayawa wanda baiji ba.
Daga Shuraih Khuwailid Dan Amr Alkhuza'i Al'adawi cewa ya ce da Amr Dan Sa'id Dan Asw kuma shi yana aika yan aike zuwa Makka kayi mun izini ya kai wannan Jagora kan in gaya maka wata Magana da Annabi ya yi ta washe garin bude Makka; sai naji shi yana cewa da kunnuwa na,…

