Kada wani Daya yayi Hukunci tsakanin Mutum biyu a halin yana Fushi
An karbo daga Abdurrahman Dan Abi Bakrata yace:"Babana ya rubuta-ko na rubuta masa-izuwa Dansa Ubaidullah Dan Abi Bakrata shi yana Alkali a Sajistan:Kada kayi Hukunci tsakanin Mutum Biyu kana mai-fushi,domin cewa naji Manzan Allah-tsira da amincin Allah su tabbata agare…

