Manzon Allah - tsira da amincin Allah su tabbata a gare shi - ya shiga ranar da aka ci Makka da bakin rawani a kanta
Choose an available translation of this Hadeeth
Hadeeth text
Daga Jabir, yardar Allah ta tabbata a gare shi: - Manzon Allah - tsira da amincin Allah su tabbata a gare shi - ya shiga ranar da aka ci Makka da bakar rawani a kansa. Daga Abu Saeed Amr bin Harith - yardar Allah ta tabbata a gare shi - ya ce: Kamar dai ina kallon Manzon Allah - tsira da amincin Allah su tabbata a gare shi - tare da bakar rawani a kansa, wanda karshensa ya yi sassauci tsakanin kafadunsa. A wata ruwaya: Cewa Manzon Allah –SAW- ya yi wa mutane jawabi, kuma yana da bakar rawani a kansa.
Attribution
Categories
Share hadeeth
Sharing options · 0 Total shares

