Lallai cewa wani Mutum ya nemi Izinin shigowa ga Annabi sai ya ce da shi: ku barshi ya shigo, Tir da Dan Uwan Kabila?
Choose an available translation of this Hadeeth
Hadeeth text
An rawaito Nana Aisha -Allah ya yarda da ita- "Lallai cewa wani Mutum ya nemi Izinin shigowa ga Annabi sai ya ce da shi: ku barshi ya shigo, Tir da Dan Uwan Kabila?"
Attribution
Categories
Share hadeeth
Sharing options · 0 Total shares

